Makalu

PropellerAds
 • Binciken masana game da sinadarin beryllium

  Posted Sep 18 by Kamaluddeen Abubakar

  1 Like 90 Views

  Idan masu karatu suna biye da mu a darusanmu na kimiyya da fasaha,mu na magana ne akan sinadarai da dama, inda a makarmu na baya muka yi magana akan sinadarin boron. Yau da yardan Allah za mu yi dubi ne zuwa ga wani Read More...

 • Yadda ake carrot and orange juice

  Posted Sep 13 by fyazil's Cuisines

  4 Likes 315 Views

  A fannin girken girkenmu na Bakandamiya, a yau zamu koyi yadda ake carrot and orange juice. Idan mai karatu na biye da mu mun koyar da yadda ake toast bread a girkinmu na baya. Ga yadda ake carrot and orange ju Read More...

 • Yadda ake masa

  Posted Sep 13 by Ummy Usman

  2 Likes 389 Views

  Barkanmu da sake saduwa a fanninmu na girke-girke na Bakandamiya. A girkinmu na yau zamu koyar da yadda ake masa. Amma kafin nan, mai karatu na iya duba girkinmu da muka koyar a baya, inda muka koyar da yadda ake le Read More...

 • Lemon kankana da cucumber

  Posted Sep 12 by Ummy Usman

  3 Likes 333 Views

  Barkanmu da sake saduwa a fanninmu na girke-girke na Bakandamiya. A girkin namu na yau zamu koyar da yadda ake lemon kankana da cucumber . Amma kafin nan, mai karatu na iya duba girkinmu da muka koyar a baya, inda m Read More...

 • Yadda ake toast bread

  Posted Sep 12 by fyazil's Cuisines

  2 Likes 264 Views

  A fannin girken girkenmu na Bakandamiya, a yau zamu koyi yadda ake toast bread. Idan mai karatu na biye damu mun koyar da yadda ake farfesun nama a baya, ana iya dubawa kafin mu ci gaba. To mai karatu ga yadda ake toast Read More...

 • Yadda ake liver egg sauce

  Posted Sep 12 by Ummy Usman

  2 Likes 172 Views

  Barkanmu da sake saduwa a fanninmu na girke-girke na Bakandamiya. A girkinmu na yau zamu koyar da yadda ake liver egg sauce. Amma kafin nan, mai karatu na iya duba girkinmu da muka koyar a baya, inda muka koyar da y Read More...

 • Yadda ake offals sauce 2

  Posted Sep 12 by Ummy Usman

  2 Likes 147 Views

  Barkanmu da sake saduwa a fanninmu na girke-girke na Bakandamiya. A girkinmu na yau zamu koyar da yadda ake offals sauce 2. Amma kafin nan, mai karatu na iya duba girkinmu da muka koyar a baya, inda muka koyar da ya Read More...

 • Yadda ake spaghetti jollof 2

  Posted Sep 12 by Ummy Usman

  2 Likes 201 Views

  Barkanmu da sake saduwa a fanninmu na girke-girke na Bakandamiya. A girkinmu na yau zamu koyar da yadda ake spaghetti jollof 2. Amma kafin nan, mai karatu na iya duba girkinmu da muka koyar a baya, inda muka koyar da&nbs Read More...

 • Yadda ake bread rolls with jam

  Posted Sep 12 by Ummy Usman

  205 Views

  Barkanmu da sake saduwa a fanninmu na girke-girke na Bakandamiya. A girkinmu na yau zamu koyar da yadda ake bread rolls with jam. Amma kafin nan, mai karatu na iya duba girkinmu da muka koyar a baya, inda muka koyar da&n Read More...

 • Yadda abinci yake sarrafuwa a cikin jikin dan adam

  Posted Sep 11 by Abdussalam Abubakar Bello

  3 Likes 92 Views

  Yau za mu yi bayani ne akan yadda abinci yake sarrafuwa ko kuwa muce narkewa kana yayi amfani a jikin dan adam wajen samar da kuzari a wajen ayyukanmu na-yau-da-kullum. Amma kafin mu fara, ya kamata mu san nau’in Read More...