Recent Entries

 • Suura: Sabuwar taska don masu dauka da sha’awar hoto da kuma marubuta akan Arewacin Najeriya

  A tsakiyar shekarar 2016 ne muka kaddamar da taskar Bakandamiya, kuma an tsara taskar ne tamkar taskoki na sada zumunta, wato social media; kowane mamba na iya sanya sako kuma ya yi musayar basira tare da sauran mambobi. Babban hadafinmu na kirkiro taskar Bakandamiya shine don samar da wani katafare...
 • Hasashen binciken wata daliba a Najeriya ya samo magnin kansa

  Wata daliba a Jami’ar African University of Technology dake Abuja Najeriya mai suna  Sandra Musujusu ta samu gagarumin nasara a bincikenta wajen samo maganin kansa. Ita dai dalibar yar asalin kasar Saliyo, watau Sierra-Leon, tana bincike ne a fannin kansan nono wanda ya shafi matan Afirk...
  comments
 • Jami'ar Abdulrahman na kasar Saudiyya ta bude tallafin karatu

  Jami'ar Imam Abdulrahman bn Faisal na Kasar Saudiyya ta bude bada Tallafin Karatun na bana wanda dalibai daga kasashen duniya za su iya nema. Za a fara nema ne daga ranar 15 June 2017, kuma za a rufe ranar 12 August, 2017. Sai a yi gaggawa a nema, kuma a karanta ka'idoji da kyau. A danna WANNAN WU...
 • Gasar cika shekara daya da kaddamar da BAKANDAMIYA

  A ranar daya ga watan Yuli (1st July) ne BAKANDAMIYA ke cika shekara daya da kaddamarwa. Don haka muka shirya gasa wa mambobinmu don samun kayatattun kyautuka na WAYOYIN ZAMANI har guda uku.   Menene gasar?   Ana bukatar mamba ya rubuta Makala (article) bisa abin da ya sani ko ya fahim...
  comments
 • Maggie MacDonnell ce ta zama mashahuriyar malama na 2017

  A bana Maggie MacDonnell yar kasar Canada ce ta zama mashahuriyar malama ta duniya. A kaddamar da taron ne a yau a kasar Dubai inda manyan muatane da dama ciki har da Sarkin Dubai Mai martaba Sheikh Muhammad ya halarci taron.   Shi dai wannan karramawa na mashahurin malami na duniya, wato Glo...
 • Michael Wamaya ya zama cikin shahararrun malamai 10 a duniya

  Wani dan asalin kasar Kenya mai suna Michael Wamaya ya yi rawar gani a yayin da ya kasance cikin 10 na karshe wadanda a ka zaba don samun gasar karramawa na gwarzon malami na duniya, wato Global Teacher Award wanda a ka saba yi a kasar Dubai.   Mr. Wamaya dai malami ne da ke karantar da daras...
 • Bincike ya samar da hanyar buga sassan dan adam

  Wani binciken kimiyyar lafiya dake cibiyar binciken kiwon lafiya na Jami’ar Wake Forest, watau Wake Forest Institute for Regenerative Medicine da ke North Carolina na kasar Amurka, ya samar da sabuwar hanyar buga sassan dan Adam. Kimiyyar wacce ake wa ambato da bio-printing na amfani ne da tak...
  comments
 • Kuna iya aiko da makalunku don bugawa a Bakandamiya

  Shin kuna da wani abu da kuke so ku yi musayar basirarsa da duniya? Akwai abin da ke ci muku tuwo a kwarya ku ke so ku ji, shin ya ya saura jama’a suka fahimci wannan abun? Ko kuwa akwai wani abu da kuke gani al’umma za ta karu da shi?   A yanzu fili a bude yake za ku iya turo wa ...
  comments
 • Shin wai menene Bakandamiya?

  Yan’uwa, barkanmu da warhaka. Mutane da dama sun rubuto suna nuna cewa basu fahimci menene Bakandamiya ba. Mun gode da tambayoyinku.   A takaice, 'Bakandamiya' suna ne da a ka sanya ma wannan dandali wanda da shi za a ke ambatonta da shi.   Tambaya a nan shine wani abu...
  comments