Recent Entries

 • Bayanai game da Charle's Law

  Charle’s law na daya daga cikin laws na gas wanda a makala ta da ta gabata na yi bayani akai. Yau kuma zan yi bayani ne, kamar yadda na ambata a baya, akan daya daga cikin gas law din wato charle’s law. Wannan law din ya samo sunansa ne daga wani masanin kimiyya mai suna, Jacques Ch...
 • Bayanai game da Boyle's Law

  Boyle’s law yana daya daga cikin laws na gas wanda a makala ta da ta gabata na yi bayani akai. Kamar yadda na fada a baya, a yau kuma zamu je kai tsaye ne don duba daya daga cikin gas laws. Wannan law din shine boyle’s law. Wani lokaci akan kira boyle's laws da suna Boyle-Mario...
  comments
 • Physics: Bayanai game da circular motion

  A yau a karkashin ilmin kimiyyar fasaha da lissafi wato (physics) za muyi karatunmu ne a karkashin wannan topic mai suna circular motion. Kowani abu da yadda yake motsi ko tafiya, amma idan ya kasance yana kewayawa ne a circle shine ake kira da circular motion. Akan ce abu yana tafiya ne a circular ...
 • Physics: Bayanai game da gas laws

  A yau zamu yi karatunmu ne na fannin ilmin kimiyyar lissafi akan wani maudu'i mai matukar mahimmanci wato gas law. Shi wannan gas law ana siffanta shine da abubuwa guda uku, gasu kamar haka: volume, da temperature, da kuma pressure. Kafin mu fara bayani akan gas law din zamu san abubuwan da suka ha...
 • Ba mafita ba ce kashe kai a matsayin samun saukin damuwa

  A yau ina son in yi magana akan wata musiba da ta tunkaro mu wadda idan mu kai wasa tana iya zame mana tamkar annoba a kasar nan. A yayinda wasu ke fafutukar neman abinda za su ci domin ru rayu su da iyalansu, wasu kuma na kwance a asibiti cikin matsananciyar jinya wanda yan’uwansu na tsaye ka...
  comments
 • Snell's law: Lissafin refraction

  Makala ta da ta gabata wadda ke dauke da tarihin snell’s law wadda na yi bayanin cewa Ibn sahl shine mutum na farko da ya kawo wannan Snell's law kamar yadda muka san shi a yau. A bayanin kuma na kawo fomuloli wanda ake amfani da su wajen lissafin refraction. A wannan karon, yanzu zamu dauki m...
 • Physics: Ko kun san wadda ya fara gano Snell's law of refraction?

  A darussanmu na kimiyya da fasaha a gefen kimiyyar lissafi (physics) yau zamu duba asalin mafarin Snell law ko kuma law of refraction. Wannan law din ya yi bayani ne akan alaka tsakanin angle of incidence da angle of refraction idan ana magana akan lokacin da haske ke ratsa waves kamar ruwa, ko gila...
  comments
 • Physics: Yadda ake lissafin screw

  A karatunmu na kimiyya da fasaha a gefen kimiyyar lissafi (physics), yau zamu duba daya daga cikin misalan simple machine. In baku manta ba, a baya mun yi bayani akan machine da misalansu. A cikin waccan makala na kawo muku screw a matsayin misalin simple machine, a kan haka ne, a yau zamu dora...
 • Physics: Lissafin inclined plane

  A darasinmu na kimiyya da fasaha a gefen kimiyyar lissafi wato Physics yau, zamu duba yadda ake lissafin inclined plane ne. Inclined plane a physics na nufin wuri (surface) mai gangare wadda in an dora wani abu akansa zai zamo (a tilted surface is called an inclined plane.). Inclined plane dai ...
 • Physics: lissafin pulley machine

  In mai karatu na biye da ni a makalar da ta gabata na yi magana akan mechanical energy da machines a inda na yi bayani akan pulley. Nake cewa pulley ya na cikin injina masu sauki wanda yake dauke da sitiyari da igiya. Yanzu zamu koyi lissafin pulley wanda zan dauko misalai ne dag...