Recent Entries

 • Tsarin zaman iyali (gandu) na al'ummar Hausawa

  Zaman iyali ya kumshi zama ne na mutum da matarsa ko matansa da 'ya'yansa. A tsarin zaman Hausawa na gargajiya, magidanta suna bin tsarin zaman gandu ne wanda yakan kasance zaman babban gida da ya kunshi sashin maigida, da sashin kannensa da 'ya'yansa, su ma wasu daga cikinsu magidanta ne, watau sun...
 • Dabarun hana haihuwa da illolinsu

  Akwai hanyoyi ko dabaru da dama da ake bi wajen hana haihuwa, daga ciki akwai: Kwayoyin magani na hana haihuwa Allurar hana haihuwa Zaren mahaifa Robar mata Kwayoyin magani na hana haihuwa (oral contraceptives pills) Wadannan kwayoyi ne wadanda ake amfani da su don hana haihuwa. Asalin iri...
 • Sammu: Dalilan yinsa a tsakanin al'umma

  Sammu magani ne, kuma asiri ne da wasu tsirarun mutane kan yi don ƙoƙarin lahanta wasu al'umma bisa waɗansu dalilai. Ba dole bane mutum ya san wadda ya yi wa wani sammu ba, kuma yana yiwuwa a zuba wa mutum a ruwa ya sha, ko a abinci, ko kuma a binne a ƙasa ya taka, da dai sauran wasu hanyoyi da ake ...
 • Alamomi da yadda ake furta kandun baka cikin al'adun Hausawa

  A makala da ta gabata mun yi bayani bisa ma'anar kandun baka da kuma masu kandun baka cikin Hausawa. A yau za mu duba alamomin kandun baka tare da yadda ake furta ta. Alamomin aukuwar kandun baka Ana gane aukuwar kandun baka ne ta hanyar yin la'akari da wasu alamomi kamar haka; Bayyanar wani ɗa...
 • Kandun baka da illolinsa ga al'ummar Hausawa

  Sanin gaibu sai lillahi, duk da haka wasu al'umma musamman Hausawa sun yi imani kan wasu abubuwa da za a iya musu kallon 'gaibu' ne. Gaibu na nufin abin da mutum bai sani ba, kuma babu yadda za ayi ya sani, domin in banda Allah babu wadda ya san gaibu. Duk da haka Bahaushe ya yi imanin cewa, akwai w...
 • Ire-iren kifi da sunayensu a Hausa

  Sana'ar "su" na ɗaya daga cikin sana'o'in Hausawa na gargajiya kasancewar yana ɗaya daga cikin sana'o'in da suka gada tun kaka da kakanni. Wannan ya zamo hanyar ci da sha da tufatarwa da dai sauran wasu buƙatun rayuwa na yau da kullum ga wasu al'ummar Hausawa. Da zarar an ji sana'ar "su", da Hausa a...
  comments
 • Mafarki da dalilin yinsa a al'adan Hausawa

  Ma'anar mafarki Mafarki na nufin wani hali ko yanayi da mai barci zai shiga yayin da yake barci. Halin da zai shiga kuwa kan iya zamowa ta aikata wani aiki ne, ko furta wata magana, ko shiga wani yanayi da yake fata, ko ba ya fata, ko kuɓuta daga wata musiba ko samun wani abu. Dalilan da ke sa maf...