Makalu

Sabbin Makalu

View All

Tamarind juice (lemun tsamiya)

 • Abubuwan hadawa

  1. Tsamiya
  2. Citta
  3. Kanun fari
  4. Suga

  Yadda ake hadawa

  1. Da farko za ki wanke tsamiyarki ki zuba a tukunya ki daka citta da kanun fari, ki zuba akan tsamiyarki ki dora a wuta.
  2. Idan ya tafasa sai ki tace idan ya huce sai ki zuba suga da kankara ki juyashi sosai sai ki dan dana kiji suga ya yi sai ku sha da iyali.

  Na gode. Sannan za a iya duba: Guava juice da fruit salad da sauransu.

  Hakkin mallakar hoto (photo credit): StyleCraze

Comments

0 comments