Recent Entries

 • Yadda ake cabbage jollof rice

  A fannin girke girkenmu na Bakandamiya, yau za mu koyi yadda ake cabbage jollof rice. Sannan kar a manta, idan mai karatu na bukata zai iya duba daruruwan girke-girke da muka koyar a baya. Abubuwan hadawa Tafashashshen shinkafa Kifi (ki dafa, ki bare, ki cire qaya) Kabeje (ki yanka, ki wanke, ...
 • Yadda ake beef samosa, meat pie, spring roll filling

  A fannin girke girkenmu na Bakandamiya, yau za mu koyi yadda ake beef samosa, meat pie, spring roll  filling. Sannan kar a manta, idan mai karatu na bukata zai iya duba daruruwan girke-girke da muka koyar a baya. Abubuwan hadawa Dafaffen nama (daka a turmi) Tarugu (ki jajjaga) Karas (ki y...
 • Yadda ake plantain sauce

  A fannin girke girkenmu na Bakandamiya, yau za mu koyi yadda ake plantain sauce. Sannan kar a manta, idan mai karatu na bukata zai iya duba daruruwan girke-girke da muka koyar a baya. Abubuwan hadawa Agada (plantain) Dafaffen kifi (ki bare ki cire kaya) Albasa (ki yanka) Mai Tarugu (ki jajja...
 • Yadda ake toast bread na musamman

  A fannin girken girkenmu na Bakandamiya, yau za mu koyi yadda ake toast bread. Sannan kar a manta, idan mai karatu na bukata zai iya duba daruruwan girke-girke da muka koyar a baya. Abubuwan hadawa Bread mai yanka (ko ki saya irin na 200 ki cire gefe gefe ki yanka) Butter Nikakken nama (naman ...
 • Yadda ake iloka

  A fannin girken girkenmu na Bakandamiya, yau za mu koyi yadda ake iloka. Sannan kar a manta, idan mai karatu na bukata zai iya duba daruruwan girke-girke da muka koyar a baya. Abubuwan hadawa Condensed milk (oki gwangwani 1) Butter simas 1 Garin madara cokali 2  Yadda ake hadawa Dau...
 • Yadda ake kunun couscous

  A fannin girken girkenmu na Bakandamiya, yau za mu koyi yadda ake kunun couscous. Sannan kar a manta, idan mai karatu na bukata zai iya duba daruruwan girke-girke da muka koyar a baya. Abubuwan hadawa Madara ta gari Sugar Flavour Ruwa Peak milk (badole bane) Yadda ake hadawa Dau...
  comments
 • Yadda ake dambun couscous cikin sauki

  A fannin girken girkenmu na Bakandamiya, yau za mu koyi yadda ake dambun couscous cikin sauki. Sannan kar a manta, idan mai karatu na bukata zai iya duba daruruwan girke-girke da muka koyar a baya. Abubuwan hadawa Couscous Zogale (ki gyara ki wanke) Dafaffen nama (ki yanka kanana) Man gyada ...
 • Yadda ake miyar ugu

  A fannin girken girkenmu na Bakandamiya, yau za mu koyi yadda ake miyar ugu. Sannan kar a manta, idan mai karatu na bukata zai iya duba daruruwan girke-girke da muka koyar a baya. Abubuwan hadawa Ganyen ugu (ki wanke, ki yanka) Karas (ki gyara, ki yanka) Lawashi (ki yanka) Tarugu (ki jajjaga)...
 • Yanda ake gozleme

  A fannin girken girkenmu na Bakandamiya, yau za mu koyi yadda ake gozleme. Sannan kar a manta, idan mai karatu na bukata zai iya duba daruruwan girke-girke da muka koyar a baya. Abubuwan hadawa Filawa Yeast Gishiri kadan Butter Ruwa kadan Tsokan nama ko na tsokan kirjin kaza Koren tattasai...
 • Yadda ake local jollof rice

  A fannin girken girkenmu na Bakandamiya, yau za mu koyi yadda ake local jollof rice. Sannan kar a manta, idan mai karatu na bukata zai iya duba daruruwan girke-girke da muka koyar a baya. Abubuwan hadawa Tafashashshe shinkafa Manja Tarugu (ki jajjaga) Daddawa (ki daka) Cray fish Albasa (ki ...