Recent Entries

 • Yadda ake simple fruit salad

  A girke girkenmu na yau za mu koyi yadda ake simple fruit salad. Mai karatu na kuma iya koyon yadda ake mixed fruits juice da muka yi a girkinmu na baya. Abubuwan hadawa Kankana (yankan naira dari) Abarba 2 (yankan naira dari) Lemon zaki 3 Lemon tsami 1 Foster clerk cokali 1 Kaninfari guda...
 • Yadda ake vegetable couscous

  A girke girkenmu na yau za mu koyi yadda ake vegetable couscous. A girkinmu na baya mun yi yadda ake miyar edikang ikong, mai karatu na iya dubawa. Abubuwan hadawa Couscous Butter (a narka) Dafaffafen kayan ciki Carrot (a yanka dogo dogo) Tarugu (a jajjaga) Albasa (ki yanka) Ganyen Ugu ko ...
  comments
 • Yadda ake miyar edikang ikong

  Yau a girke girkenmu za mu koyi yadda ake miyan edikang ikong. A makalarmu na baya mun koyi yadda ake homemade gas meat, mai karatu na iya dubawa. Abubuwan hadawa Nama ko kaza Ganda (dafaffafiyar ganda me laushi ) Stock fish Ganyen ugu (a yanka) Alaiyaho (a yanka) Water leave (a yank...
 • Yadda ake homemade gas meat

  A girke girkenmu na yau za mu koyi yadda ake homemade gas meat. Za ku iya duba yadda ake vegetable bread roll wadda mu ka yi a girke girkenmu na baya kafin wannan. Abubuwan hadawa Nama (marar kitse) rabin kilo Albasa Tarugu Maggi 4 ( Ko iya dandano da zai miki) Kayan kamshi Man gyada k...
 • Yadda ake egg roll shawarma

  Yau a girgke girkenmu za mu koyi yadda ake egg roll shawarma. A fannin girke girkenmu a baya mun koyar da yadda ake egg roll, mai karatu na iya dubawa. Abubuwan hadawa Kwai Shawarma bread Naman shanu Ko kaza (dafaffafe, ki yanka kanana) Tarugu Albasa Maggi Kabeji (ki yanka ki wanke da gis...
 • Yadda ake simple cucumber garnish

  A girke girkenmu na yau za mu koyi yadda ake simple cucumber garnish. In mai karatu na so ta na iya duba darasin girke girkenmu da ya gabata na yadda ake tasty beef wrap kafin ta ci gaba da koyan wannan. Abubuwan hadawa Kwakwamba (cucumber mai kyau marar mayan 'ya'ya a ciki) Carrot Wuka mai ...
 • Yadda ake tasty beef wrap

  A girke girkenmu na yau za mu koyi yadda ake Tasty beef wrap. Idan mai karatu na tafe da mu, mun yi yadda ake yamballs a kwanakin baya da suka wuce, za ki iya dubawa kafin ki ci gaba. Abubuwan hadawa Dafaffafen naman (yanka 15 manya yanka amma) Shawarma bread (Uku) Carrot Kabeji Tumatur...
 • Yadda ake coconut and watermelon smoothie

  A girke girkenmu na yau, za mu koyi yadda ake coconut and watermelon smoothie Abubuwan hadawa  Kankana Kwakwa Yoghurt Madara (peak milk) Yadda ake hadawa Ki cire bakin jikin kwakwanki (ya zama fari tas), sai ki goge a jikin abun goge kubewa (grater). Sai ki sa a blender ki sa...
 • Cucumber and mango juice

  A fannin girke girkenmu na yau zamu koyi yadda ake cucumber and mango juice. Abubuwan hadawa Mangoro Kwakwamba (cucumber) Danyen citta Kaninfari kadan suga ko foster clerk Yadda ake hadawa Ki fere bayan cucumber ki yanka ta kanana ,ajiye a gefe Ki dauko mangoro ki fere bawon bayan ki ...
 • Yadda ake mixed fruits juice

  A girke girkenmu na yau zamu koyi yadda ake mixed fruit juice. Abubuwan hadawa Kankana (yanka irin na naira100) Apple 1 Abarba (yanka irin na naira 100) Mangoro 1 Lemon zaki 2 Lemon tsami ½ (ba dole bane) Foster clerk ko sugar (yanda zakin zai miki ) Danyar citta 1(karama) Kaninfa...