Recent Entries

 • Yadda ake chinese spaghetti

  A fannin girken girkenmu na Bakandamiya, yau za mu koyi yadda ake chinese spaghetti. Sannan kar a manta, idan mai karatu na bukata zai iya duba daruruwan girke-girke da muka koyar a baya. Abubuwan hadawa Kwai Spaghetti Karas (ki gyara ki yanka dogo dogo) Koren wake (ki yanka) Ganyen curry T...
 • Yadda ake pasta jollof

  A fannin girken girkenmu na Bakandamiya, yau za mu koyi yadda ake pasta jollof. Sannan kar a manta, idan mai karatu na bukata zai iya duba daruruwan girke-girke da muka koyar a baya. Abubuwan hadawa Taliya Macaroni Tarugu Albasa Peas Karas Lawashi Mai Maggi Gishiri Yadda ake hadawa ...
 • Yanda ake plantain vegetable rice

  A fannin girken girkenmu na Bakandamiya, yau za mu koyi yadda ake plantain vegetable rice. Sannan kar a manta, idan mai karatu na bukata zai iya duba daruruwan girke-girke da muka koyar a baya. Abubuwan hadawa Tafashashshen shinkafa Agada (plantain) Karas Koren wake Tarugu kadan Tumatur Ka...
 • Yadda ake jollof na shinkafa da wake

  A fannin girken girkenmu na Bakandamiya, yau za mu koyi yadda ake jollof na shinkafa da wake. Sannan kar a manta, idan mai karatu na bukata zai iya duba daruruwan girke-girke da muka koyar a baya. Abubuwan hadawa Shinkafa Wake Kwai (dafaffe ki bare ki yanka kanana) Tarugu (ki jajjaga) Albasa...
 • Yadda ake meat pie

  A fannin girken girkenmu na Bakandamiya, yau za mu koyi yadda ake meat pie. Sannan kar a manta, idan mai karatu na bukata zai iya duba daruruwan girke-girke da muka koyar a baya. Abubuwan hadawa Filawa Butter Salt Baking powder Dafaffen nama Dankali turawa (ki dafa shi) karas (ki gurza shi...
 • Yadda ake dankali da kwai

  A fannin girken girkenmu na Bakandamiya, yau za mu koyi yadda ake dankalin da kwai. Sannan kar a manta, idan mai karatu na bukata zai iya duba daruruwan girke-girke da muka koyar a baya. Abubuwan hadawa Dankalin turawa Kwai Man gyada Tarugu Albasa Gishi kadan Yadda ake hadawa Ki sami ...
 • Yadda ake kunun tsamiya

  A yau za mu koyi yadda ake kunun tsamiya a fannin girke girkenmu na Bakandamiya. Kada mai karatu ta manta, za ta iya duba dimbin girke girkenmu da muka koyar a baya.  Abubuwan hadawa Gero Tsamiya Sugar Kayan kamshi Borkono kadan Yadda ake hadawa Ki dauko geron ki surfa ki bushe ko...
 • Fish and boiled eggs sauce

  A yau za mu koyi yadda ake fish and boiled egg sauce a fannin girke girkenmu na Bakandamiya. Mai karatu na iya duba girkinmu da muka koyar a baya mai suna, yadda ake ground beef sauce, za a iya dubawa kafin mu ci gaba.  Abubuwan hadawa Kifi (dafaffe) Kwai (dafaffe) Tumatir (ki yanka)...
 • Yadda za ki adana veggies na ki fresh

  A yau za mu duba yadda ake gyara veggies kuma a adana su na tsawon lokaci ba tare da sun baci ba. Ire-iren veggies da za a adana Koren wake Karas Masarar gwangwani Peas na gwangwani Lawashi Yadda za a adana su Ki gyara koren waken ki, ki yanka shi irin yankan da ki ke so ajiye a jefe....
 • Yadda ake couscous jollof

  A yau za mu koyi yadda ake couscous jollof a fannin girke girkenmu na Bakandamiya. Mai karatu na iya duba girkinmu da muka koyar a baya mai suna, fish and boiled eggs sauce. Abubuwan hadawa Couscous Tarugu Karas Maggi Kayan kamshi Peas Koren wake Cucumber Tsokar kifi Masarar gwangw...