Recent Entries

 • Yadda ake fried rice 2

  A yau za mu koyi yadda ake wani salon fried rice a cikin shirin girke girkenmu. Mai karatu na iya duba girkinmu da muka koyar a baya mai suna, yadda ake ground beef sauce, za a iya dubawa kafin mu ci gaba. Mai karatu ga fried rice dinmu kamar haka dalla-dalla:  Abubuwan hadawa Pe...
 • Yadda ake ground beef sauce

  A fannin girken girkenmu na Bakandamiya, yau za mu koyi yadda ake ground beef sauce. Idan mai karatu na biye damu mun koyar da yadda ake coconut cupcakes a baya, za a iya dubawa kafin mu ci gaba. To ga yadda ake ground beef sauce kamar haka dalla dalla: Abubuwan hadawa Nama (na yi...
 • Yadda ake coconut cupcakes

  A fannin girken girkenmu na Bakandamiya, yau za mu koyi yadda ake coconut cupcakes. Idan mai karatu na biye damu mun koyar da Yadda ake tomato rose a baya, za a iya dubawa kafin mu ci gaba. To ga yadda ake coconut cupcakes kamar haka dalla dalla: Abubuwan hadawa Filawa kofi hudu ...
 • Yadda ake farfesun kifi banda

  A fannin girken girkenmu na Bakandamiya, yau za mu koyi yadda ake farfesun kifi banda. Idan mai karatu na biye damu mun koyar da Yadda ake tomato rose a baya, za a iya dubawa kafin mu ci gaba. To ga yadda ake farfesun kifi banda kamar haka dalla dalla: Abubuwan hadawa Kifi banda (ki tabbbat...
 • Yadda ake tomato rose

  A fannin girken girkenmu na Bakandamiya, yau za mu koyi yadda ake tomato rose. Idan mai karatu na biye damu mun koyar da yadda ake cookies a baya, za a iya dubawa kafin mu ci gaba. To ga yadda ake tomato rose kamar haka dalla dalla: Abubuwan hadawa Tumatur mai kyau (fresh tomatoes) Wu...
 • Yadda ake tsiren kaza

  A fannin girken girkenmu na Bakandamiya, yau za mu koyi yadda ake tsiren naman kaza. Idan mai karatu na biye damu mun koyar da yadda ake cookies a baya, za a iya dubawa kafin mu ci gaba. To ga yadda ake tsiren naman kazan kamar haka dalla dalla: Abubuwan hadawa Tsokar kaza danye Yajin...
 • Yadda za ki gyara gyadar kunu

  Assalam alaikum masu karatu barkanmu da war haka barkanmu da sake saduwa fannin girke girkenmu na Bakandamiya. A yau za mu yi dubi ne ga yadda mutum zai gyara gyadar kununsa. Da fatan za a karu. Da farko za ki bukaci abubuwa kamar: Gyada mai bargo Non stick pan Ruwa Tire Ga yadda za k...
 • Yaddda ake buns

  A fannin girken girkenmu na Bakandamiya, yau za mu koyi yadda ake buns. Idan mai karatu na biye damu mun koyar da yadda ake zigzag potato a baya, za a iya dubawa kafin mu ci gaba. To ga yadda ake bun kamar haka dalla dalla: Abubuwan hadawa Filawa kofi 4 Baking powder cokali kara...
 • Yadda ake butter icing

  A fannin girken girkenmu na Bakandamiya, yau za mu koyi yadda ake butter icing. Idan mai karatu na biye damu mun koyar da yadda ake zigzag potato a baya, za a iya dubawa kafin mu ci gaba. To ga yadda ake butter icing kamar haka dalla dalla: Abubuwan hadawa Butter cokali 6 Icing sugar kofi 2 V...
 • Yadda ake zigzag potato

  A fannin girken girkenmu na Bakandamiya, yau za mu koyi yadda ake zigzag potato. Idan mai karatu na biye damu mun koyar da yadda ake cookies a baya, za a iya dubawa kafin mu ci gaba. To ga yadda ake zigzag potato kamar haka dalla dalla: Abubuwan hadawa Dankalin turawa Wuka mai zigzag Gishiri ...