Recent Entries

 • Yadda ake cookies

  A fannin girken girkenmu na Bakandamiya, yau za mu koyar da yadda ake cookies. Idan mai karatu na biye damu mun koyar da yadda ake carrot and orange juice a baya, za a iya dubawa kafin mu ci gaba. To ga yadda ake cookies kamar haka dalla dalla: Abubuwan hadawa Flour kofi 2 Icing sugar kof...
 • Yadda ake rainbow cake doughnut

  A fannin girken girkenmu na Bakandamiya, yau za mu koyi yadda ake rainbow cake doughnut. Idan mai karatu na biye damu mun koyar da yadda ake carrot and orange juice a baya, za a iya dubawa kafin mu ci gaba. To ga yadda ake rainbow cake doughnut  kamar haka dalla dalla: Abubuwan hadaw...
 • Yadda ake fish egg sauce

  Yau a fannin girke girkenmu za mu koyi yadda ake fish egg sauce. Sannan mai karatu na iya duba girkinmu na baya wurin da muka koyar da yadda ake homemade gas meat. To ga yadda ake fish egg sauce dalla dalla:  Abubuwa hadawa Kifi dafaffe (ki bare sala sala ki cire kaya) Kwai dafaffafe ...
 • Yadda ake pancake

  Barkanmu da sake saduwa a fanninmu na girke-girke na Bakandamiya.  A girkinmu na yau zamu koyar da yadda ake pancake. Amma kafin nan, mai karatu na iya duba girkinmu da muka koyar a baya, inda muka koyar da yadda ake masa, mai karatu na iya dubawa kafin mu ci gaba. To mai karatu, ga y...
 • Yadda ake special vegetable soup

  Barkanmu da sake saduwa a fanninmu na girke-girke na Bakandamiya. A girkin namu na yau zamu koyar da yadda ake special vegetable soup. Amma kafin nan, mai karatu na iya duba girkinmu da muka koyar a baya, inda muka koyar da yadda ake spicy cucumber salad. To mai karatu, ga yadda ake special vegetabl...
 • Yadda ake spicy cucumber salad

  Barkanmu da sake saduwa a fanninmu na girke-girke na Bakandamiya. A girkin namu na yau zamu koyar da yadda ake spicy cucumber salad. Amma kafin nan, mai karatu na iya duba girkinmu da muka koyar a baya, inda muka koyar da yadda ake banana and coconut ice-cream. To mai karatu, ga yadda ake spicy...
 • Yadda ake spinach soup

  Barkanmu da sake saduwa a fanninmu na girke-girke na Bakandamiya. A girkin namu na yau zamu koyar da yadda ake spinach soup. Amma kafin nan, mai karatu na iya duba girkinmu da muka koyar a baya, inda muka koyar da yadda ake boiled plantain and egg sauce. To mai karatu, ga yadda ake spinach soup dall...
 • Yadda ake boiled plantain and egg sauce

  Barkanmu da sake saduwa a fanninmu na girke-girke na Bakandamiya. A girkin namu na yau zamu koyar da yadda ake boiled plantain and egg sauce. Amma kafin nan, mai karatu na iya duba girkinmu da muka koyar a baya, inda muka koyar da yadda ake banana and coconut ice-cream. To mai karatu, ga yadda ake b...
 • Yadda ake banana and coconut ice-cream

  Barkanmu da sake saduwa a fanninmu na girke-girke na Bakandamiya. A girkin namu na yau zamu koyar da yadda ake banana and coconut ice-cream. Amma kafin nan, mai karatu na iya duba girkinmu da muka koyar a baya, inda muka koyar da yadda ake miyar egusi. To mai karatu, ga yadda ake banana an...
 • Plantain and egg frittata

  Barkanmu da sake saduwa a fanninmu na girke-girke na Bakandamiya.  A girkinmu na yau zamu koyar da yadda ake plantain and egg  frittata. Amma kafin nan, mai karatu na iya duba girkinmu da muka koyar a baya, inda muka koyar da yadda ake masa, mai karatu na iya dubawa kafin mu ci gaba. ...