Recent Entries

 • Yadda ake puff-puff (Fanke)

  Barkanmu da sake saduwa a fanninmu na girke girke a dandalin Bakandamiya. A girkin namu na yau zamu koyar da yadda ake puff-puff ne, da fatan mai karatu za ta amfana da wannan sabon darasin. Sannan za a iya duba girkinmu na baya inda muka koyar da yadda ake danwake kafin mu ci gaba. To ga yadda...
 • Yadda ake danwake

  Barkanmu da sake saduwa a fanninmu na girke girke a dandalin Bakandamiya. A girkin namu na yau zamu koyar da yadda ake danwake ne, da fatan mai karatu za ta amfana da wannan sabon darasin. Sannan za a iya duba girkinmu na baya inda muka koyar da yadda ake toast bread kafin mu ci gaba....
 • Yadda ake toast bread

  Barkanmu da sake saduwa a fanninmu na girke-girke na Bakandamiya. A girkin namu na yau zamu koyar da yadda ake toast bread ne. Amma kafinnan, mai karatu na iya duba girkinmu da muka koyar a baya inda muka koyar da egg vegetable soup. To mai karatu ga yadda ake toast bread dalla dallak amar haka...
 • Yadda ake egg vegetable soup

  Barkanmu da sake saduwa a fanninmu na girke-girke na Bakandamiya. A girkin namu na yau zamu koyar da yadda ake egg vegetable soup. Amma kafinnan, mai karatu na iya duba girkinmu da muka koyar a baya, inda muka koyar da yadda ake soft peanut and coconut balls. To mai karatu, ga yadda ake eg...
 • Yadda ake soft peanut and coconut balls

  Barkanmu da sake saduwa a fanninmu na girke-girke na Bakandamiya. A girkin namu na yau zamu koyar da yadda ake soft peanut and coconut balls. Amma kafinnan, mai karatu na iya duba girkinmu da muka koyar a baya, inda muka koyar da yadda ake cabbage sauce. To mai karatu, ga yadda ake soft peanut and c...
 • Yadda ake cabbage sauce

  Barkanmu da sake saduwa a fanninmu na girke-girke na Bakandamiya. A girkin namu na yau zamu koyar da yadda ake cabbage sauce ne. Amma kafinnan, mai karatu na iya duba girkinmu da muka koyar, a baya inda muka koyar da yadda ake coconut milk balls. To mai karatu, ga yadda ake cabbage sauce d...
 • Yadda ake coconut milk balls

  Barkanmu da sake saduwa a fanninmu na girke-girke na Bakandamiya. A girkin namu na yau zamu koyar da yadda ake coconut milk balls ne. Amma kafinnan, mai karatu na iya duba girkinmu da muka koyar, a baya inda muka koyar da yadda ake sponge pancakes. To mai karatu ga yadda ake coconut balls dalla...
 • Yadda ake sponge pancakes

  Barkanmu da sake saduwa a wannan fanni namu na girke girke na dandalin Bakandamiya. A girkinmu na yau zamu koyar da yadda ake sponge pancakes ne da yardan Allah. Mai karatu na iya duba girkinmu na baya inda mu ka koyar da yadda ake cake mai kala uku kafin mu ci gaba. To ga yadda ake sponge pancakes ...
 • Yadda ake cake mai kala uku

  Barkanmu da sake saduwa a fanninmu na girke girke a dandalin Bakandamiya. A girkin namu na yau zamu koyar da yadda ake cake mai kala uku ne, da fatan mai karatu za ta amfana da wannan sabon darasin. Sannan za a iya duba girkinmu na baya inda muka koyar da yadda ake chocolate buns kafin mu ci gaba. T...
 • Yadda ake chocolate buns

  Barkanmu da sake saduwa a fanninmu na girke girke a dandalin Bakandamiya. A yau a shashin girke girkenmu za mu koyar da yadda ake chocolate buns. Sannan mai karatu na iya duba girkinmu na baya, in da muka koyar da yadda ake jollof rice mai hadi kafin mu ci gaba. To ga yadda ake chocolate buns dallal...