Recent Entries

 • Yadda ake hadin kankana mai madara

  A girke girkenmu na yau zamu kawo muku yadda ake hadin kankana mai madara. Mai karatu kafin a ci gaba, za a iya duba girkinmu na baya kamar: Yadda ake fruit salad da makamanatansau. Ga hadin kankanan daki-daki: Abubuwan hadawa kanakana Madarar gari Nutella Chocolate (irin na 100) Yadda ake...
 • Yadda ake bread bowls

  Mai karatu a girke girkenmu na yau, zamu koyi yadda ake wani shaharanren hadin beredi na musammam, wannan beredi ba wani ba ne illa,bread bowls. Mai karatu kafin mu ci gaba za a iya duba girkinmu na baya, ga shi: Yadda ake offal sauce. Ga bread bowls kamar haka: Abubuwan hadawa Bread m...
 • Yadda ake offal sauce

  A yau za mu koyi adda ake offal sauce a cikin girke girkenmu. Mai karatu na iya duba girke girkenmu na baya kamar; Yadda ake kwadon zogale . Mai karatu ga offal sauce dalla-dalla:  Abubuwan hadawa Dafaffen kayan ciki (ki yanka kanana) Cucumber (ki yanka) Tarugu da tattasai (ki j...
 • Yadda ake vegetable soup 2

  Yau a fanni girke girkenmu za mu kawo muku wani sabon yanayi ko kuma ince method na yin vegetable soup. In mai karatu na biye da mu a baya can mun taba koyon yadda ake vegetable soup. Amma a yau ga wanisabon method na vegetable soup daya bayan daya kamar haka: Abubuwan hadawa Alaiyaho Ganyen ug...
 • Yadda ake kwadon zogale

  Mai karatu barkanmu da sake saduwa cikin darasinmu na girke-girke. A yau fannin girke girkennamu zai kawo muku ko ince zai koyar da yadda ake kwadon zogale. Mai karatu na iya duba sabon girkinmu da muka wallafa ba da dadewa ba mai suna: Yadda ake sandwich.To mai karatu ga yadda ake kwadon zogal...
 • Yadda ake sandwich

  Masu karatu barkanmu da sake saduwa a wani darasin na koyon girke-girke da muke kawo muku a kai kai. A yau fannin girke girkennamu zai kawo muku yadda ake sandwich ko ince yadda ake wani sabon samfurin sandwich. In mai karatu bai mantaba, a girkinmu na baya mun koyar da yadda ake miyar karkashi...
 • Yadda ake miyar karkashi

  A girke girkenmu na yau za mu koyi yadda ake yin miyar karkashi. Mai karatu na iya duba girke girkenmu na baya kamar yadda ake rainbow steamed cake da makamananshi. To mai karatu ga miyar karkash: Abubuwan hadawa Karkashi (danye) Nama ko kifi (titus) Daddawa Albasa Manja Kanw...
 • Yadda ake rainbow steamed cake

  A yau a girke girkenmu za mu koyi yadda ake rainbow steamed cake. Mai karatu na iya duba girkinmu sabbi da mu ka yi a baya kamar yadda ake royal chips. To mai karatu ga rainbow steamed cake kamar haka: Abubuwan hadawa Filawa kofi 1 Kwai 4 Man gyada kofi ¼ Madara kofi 3/4  Ba...
 • Yadda ake royal chips

  Idan masu karatu na biye da mu a wannan taska ta Bakandamiya a fannin girke girkenmu, za ku ga cewa muna kawo muku girki iri daban daban don kayatar da ku da kuma amfaninmu duka wajen inganta  girkinmu na yau da kullum. To a yau ma wani girkin muka kawo muku mai sauki da kuma kayatarwa, wannan ...
 • Yadda ake boiled egg sauce

  A girke girkenmu na yau zamu koyi yadda ake boiled egg sauce. Mai karatu na iya duba girke girkenmu na baya, kamar su, yadda ake tsiren tukunya da makamantansu. Abubuwan hadawa Kwai (dafaffafen kwai) Kayan ciki Tumatur (ki yanka) Kayan kamshi (ki yanka kanana) Tarugu (jajjaga) Maggi Lawash...