Recent Entries

 • Yadda ake semolina pancakes

  Yau a girke girkenmu zamu  koyi yadda ake semolina pancakes. Mai karatu na iya duba girke girkenmu sababbi da muka wallafa kafin a ci gaba da wannan, girki kamar, yadda ake tasty deplah.  Abubuwan hadawa Semolina kofi 1 Flour ½ kofi Yeast cokali 1( tbspn ) Gishiri kadan ...
 • Yadda ake tasty deplah

  A girke girkenmu na yau za mu koyi yadda ake tasty depla. Mai karatu na iya duba girke girkenmu sabbi kamar yadda ake chicken vegetable sauce da makamantansa. Abubuwan hadawa Filawa kofi 2 Baking powder 1tsp Butter cokali biyu babba (2Tbspn) Yeast rabin cokali (½ tspn) Madara ta ...
 • Yadda ake chicken vegetable sauce

  A girke girkenmu na yau zamu koyi yadda ake chicken vegetable sauce. Sannan mai karatu na iya duba girke girkenmu sabbi da su ka wuce kamar vegetable macaroni da makamancinsa. Abubuwan hadawa Dafaffafiyar kirjin kaza Karas Albasa Koren tattasai Lawashi Tarugu Tattasai Kayan kams...
 • Yadda ake onion sauce

  A fannin girke girkenmu na yau za mu koyi yadda ake onion sauce. Kafin mai karatu ta ci gaba, dubi yadda ake chicken vegetable sauce da mu ka koyar a baya ba da jimawa ba. Abubuwan hadawa Albasa Koren tattasai Tarugu Tattasai Kayan kamshi Maggi Kwakwamba (cucumber) Butter ko man gyada ...
 • Yadda ake vegetable macaroni

  Yau a fannin girke girkenmu za mu koyi yadda ake vegetable macaroni. Sannan mai karatu na iya duba girkinmu na baya wurin da muka koyar da yadda ake homemade gas meat.  Abubuwan hadawa Tafasashshe macaroni (macaroni ya danganta da irin shape da ki ke so) Kabeji Koren tattasai Tattasai T...
 • Yadda ake miyar kubewa mai ugu

  A girke gairkenmu na yau za mu koyar da yadda ake miyar kubewa mai ugu. A girkinmu na baya mun koyi yadda ake jollof rice mai daddawa da ma girke girke kala daban daban. Abubuwan hadawa Kubewa danya Ganyen ugu Dafaffafen kifi Nama da cray fish Manja Maggi Albasa Tarugu Kayan ka...
 • Yadda ake Jollof rice mai daddawa

  A girke girkenmu na yau za mu koyi yadda ake jollof rice mai daddawa. Za ku iya duba girkinmu na bayya in da mu ka yi bayani akan yadda ake miyar margi special. Abubuwan hadawa Tafasashshe shinkafa Kifi ko nama (ki dafa ki kidan soya) Daddawa Cray fish (ki nika) Ganyen Ugu dana water leave ...
 • Yadda ake miyar margi special

  Yau a girke girkenmu za mu koyi miyar margi special. Za ku iya duba sabbin girke girkenmu kamar yadda ake tumki sauce da makamantan shi duk anan Bakandamiya. Abubuwan hadawa Danyen kifi Stock fish Cray fish (ki nika) Alaiyaho Yakuwa (ana sonta da dan dama) Ganye ugu Water leave Albas...
 • Yadda ake coconut puff puff

  A girke girkenmu na yau za mu koyi yadda ake coconut puff puff cikin sauki. Duba yadda ake fanke (puff puff) wadda muka yi a baya. Abubuwan hadawa Filawa kofi 1½ Kwakwa cokali biyu babba Yeast cokali 1 babba Madarar gari cokali biyu babba Gishiri kadan Suga cokali biyu babba Ruwan ...
 • Yadda ake tumki sauce

  A yau a fannin girke girkenmu, za mu koyi yadda ake tumki sauce wato sauce mai kifi da kayan ciki. Za kuma ku iya duba yadda ake vegetable couscous da muka koyar a baya. Abubuwan hadawa Kifi banda Dafaffafen kayan ciki (iya tumbi za ki amfani dashi ) Maggi Gishiri kadan Kayan ƙamshi Tarug...