Recent Entries

 • Yadda ake hada fluffy beans cake

  Assalamu Alaikum,Barka da sake saduwa a cikin shirin bakandamiya,Ayau zamu duba yadda uwargida zata hada fluffy beans cake(Alale) Abubuwan buqata Wake Crayfish Korean tattasai T&t Seasoning Manja Lawashi Albasa Yadda ake hadawa Farkon zaki Debi wake ki tsince datti ki surfa shi ki g...
 • Yadda ake hada Natural Feminine Juice

  Assalamu Alaikum,Barka da sake saduwa acikin shirin bakandamiya na yau kuma zamu koyar da yadda uwargida zata hada wannan juice "Natural feminine Juice" Abubuwan Buqata: Lemun tsami Cucumber Mango Kankana Abarba Lemun tsaqi. Sugar. Yadda ake hadawa: Farko zaki wanke duba wayan nan fr...
 • Yadda ake hada tuna muffins

  Asaalamu alaikum, barka da saduwa a fannin girke-girkenmu na Bakandamiya a yau. Zamu yi bayanin yadda ake hada tuna cheese muffins ne a yau. Abubuwan hadawa Tuna fish 2 Kwai 2 Gishiri Yaji Grated karas Corn flour Yankakken tattasai Yankakken koren tattasai Albasa Lawashi Mayonnaise&nb...
  comments
 • Yadda ake hada Oven Grilled Chicken

  Assalamu Alaikum, Barka da Saduwa acikin shirin bakandamiya na yau,Zamuyi bayanin yadda zaki hada Gasashiyar Kaza a gida.(Oven Grilled Chicken) Abubuwan Buqata. Kaza Cuminseeds Garlic Ginger Mangayada Tarugu Chicken tandoori Chicken masala Curry All purpose Spice Mimido Mr chef,rayco ...
 • Yadda ake hada onion sauce

  Assalamu alaikum barka da saduwa a fanninmu na girke-girken Bakandamiya. A yau zamu yi bayanin yadda ake hada onion sauce. Abubuwan hadawa Albasa mai yawa Tarugu Tattasai Tafarnuwa Maggi seasoning Man gyada Curry Yadda ake hadawa Farko ki sa mai a pot ki zuba slices mai yawa na sauke...
 • Yadda ake hada savoury cakes

  Assalamu alaikum, barka da saduwa a fannin girke-girkenmu na Bakandamiya na yau. Barka da shan ruwa, Allah Ya  bamu ladan ayyukanmu na kwarai. A yau kuma bari mu duba yadda ake hada savoury cakes. Abubuwan hadawa Flour Baking powder Parsley Maggi Man gyada Tarugu Albasa Lawashi Dan...
 • Yadda ake hada sher's chips

  Assalamu alaikum, barka da saduwa a fannin girke-girkenmu na Bakandamiya na yau. Barka da shan ruwa, Allah Ya karba mana ibadunmu, amin. A yau zamu duba yadda ake hada sher's chips. Abubuwan hadawa Dankali Kwai Man gyada Maggi Tarugu Albasa Koren tattasai Flour Yadda ake hadawa Fa...
 • Yadda ake hada waffles

  Assalamu alaikum, barka da saduwa a fannin girke-girkenmu na Bakandamiya. Barka da shan ruwa 'yan uwa, Allah Ya karba mana ibadunmu, amin. A yau zamu yi bayanin yadda ake hada waffles. Abubuwan hadawa Flour kofi 1 Sugar 2 tblspn Kwai 2  Baking powder Salt Milk kofi 1 Man gyada&n...
 • Yadda ake hada carrot juice

  Assalamu alaikum, barka da sake saduwa a fannin girke-girkenmu na Bakandamiya. Barka da shan ruwa 'yan uwa, Allah Ya karba mana ibadunmu , amin. A yau zan koya mana yadda ake hada carrots juice. Abubuwan hadawa Karas Sugar Lemun tsami Flavour Lemun zaki Yada ake hadawa Farko za ki wank...
 • Yadda ake hada cucumber juice

  Assalamu alaikum, barka da saduwa a fannin girke-girkenmu na Bakandamiya. Barka da shan ruwa 'yan uwa, Allah Ya karba mana ibadunmu, amin. A yau zamu yi bayanin yadda ake hada cucumber juice. Abubuwan hadawa Cucumber Sugar Flavour Abarba (kadan) Yadda ake hadawa Farko za ki wanke cucum...