Makalu

Yadda ake potatoes salad

 • Assalamu alaikum, barka da sake saduwa a fannin girke girkenmu na Bakandamiya. A yau kuma zan nuna mana yadda ake hada hadda potatoe salad.

  Abubuwan hadawa

  1. Dankali(Irish)
  2. salad cream
  3. Cucumber
  4. Carrot
  5. Green peas
  6. Albasa

  Yadda ake hadawa

  1. Farko za ki fere dankali ki wanke ki yanka shi in cubes sai ki dafa shi tare da peas. Idan sun kusa dahuwa sai ki sa carrots. 
  2. Da sun dahu sai ki sauke ki tsane ruwan ki yanka cucumber in cubes ki sa a ciki da albasa, sai ki sa salad cream ko bama ki juya ko ina yaji. Shike nan salad dinki ya kammala.

  Za a iya duba: Yadda ake hada pakijis (egg bondas) da yadda ake hada spicy balls da sauransu.

Comments

Makalu da Dumi-duminsu

 • Magani da wasu alfanun ganyen Bi-ni-da-zuga (Jatropha Curcas)

  Posted Apr 17

  Alfanun tsiro ko ganye a matsayin abinci ko hanya ta samar da waraka (magani) daga wasu nau’o’in cututtuka ga ɗan Adam daɗɗaɗe abu ne a tarihi. Don haka, kusan kowace al’umma ta tanadar da hanyoyin sarrafa nau’ukan abincinta da kuma samar da kari...

 • Yadda ake hada Nigerian jellof rice

  Posted Apr 17

  Assalamu alaikum, barka da sake saduwa a fannin girke girkenmu na Bakandamiya. A yau zan koya mana yadda ake hada Nigerian jellof rice. Abubuwan hadawa Man gyada Tarugu Tumatur Tattasai Albasa Maggi Spices da seasoning Peas Carrots Kifi Yadda ake hadaw...

 • Yadda ake hada net crepes

  Posted Apr 17

  Assalamu alaikum, barka da sake saduwa a fannin girkegirkenmu na Bakandamiya. Harwa yau mai karatu zai iya duba makalunmu da muka gabatar na daruruwan girke-girke a baya. A yau kuma zan koya mana yadda ake hada net crepes. Abubuwan hadawa Fulawa Baking powder Foo...

 • Yadda ake hada desiccated coconut and chocolate chips cake

  Posted Apr 17

  Assalamu alaikum, barka da sake saduwa a fannin girke girkenmu na Bakandamiya. Harwa yau mai karatu zai iya duba makalunmu da muka gabatar na daruruwan girke girke a baya. A yau kuma zan koya mana yadda ake hada desiccated coconut and chocolate chips cake. Abubuwan ha...

 • Bayanai game da Charle's Law

  Posted Apr 16

  Charle’s law na daya daga cikin laws na gas wanda a makala ta da ta gabata na yi bayani akai. Yau kuma zan yi bayani ne, kamar yadda na ambata a baya, akan daya daga cikin gas law din wato charle’s law. Wannan law din ya samo sunansa ne daga wani masanin kim...

View All