Makalu

Yadda ake hada juice na abarba da kankana

 • Assalamu alaikum, barka da sake saduwa a fannin girke girkenmu na Bakandamiya. A yau kuma zan nuna mana yadda ake hada wani juice na kankana da abarba.

  Abubuwan hadawa

  1. Kankana
  2. Abarba
  3. Sugar
  4. Flavour

  Yadda ake hadawa

  1. Farko za ki cire yayan kankana sai ki sa a blender ki gyara abarba itama ki sa sai ki sa ruwa ki yi blending na su baki daya.
  2. Idan ya yi sai ki tace ki sa sugar da flavour da kankara.

  Banbancin tsakanin juice da smoothie da kuma milkshake

  1. Idan ki ka yi blending wannan kayan marmari (fruits) kawai har sai ya niku lumus ki sa kankara, to wannan SMOOTHIE ne.
  2. Idan kuma, bayan nikan, ki ka tace shi, to wannan JUICE ne.
  3. Idan ki ka nika ki ka sa ruwa da madara wanann MILKSHAKE ne ke nan. Ina fata an gane wannan bayani. A sha lafiya.

  Za a iya dubaYadda ake hada natural zobo drink da yadda ake hada watermelon milkshakes da sauransu.

Comments

Makalu da Dumi-duminsu

 • Yadda ake hada shredded chicken sauce

  Posted Feb 11

  Assalamu Alaikum, barka da sake saduwa a fannin girke girkenmu na Bakandamiya. Inda yau zan gabatar da yadda ake hada shredded chicken sauce. A baya munyi bayani akan yadda za ki hada vegetable rice, da cabbage sauce, da tumeric fried rice da sauran su. Za a iya dubawa....

 • Yadda ake hada potatoe soup

  Posted Feb 11

  Assalamu Alaikum, barka da sake saduwa a fannin girke girkenmu na Bakandamiya. A yau zan gabatar da yadda ake hada potatoe soup. A baya munyi bayani akan yadda zaki hada vegetable rice, da cabbage sauce, da tumeric fries rice da sauran su. Abubuwan hadawa Dankali (i...

 • Yadda ake hada turmeric fried rice

  Posted Feb 11

  Assalamu alaikum barka da sake saduwa a fannin girke girkenmu na Bakandamiya. A yau zanu koyar da yadda ake hada turmeric fried rice. Abubuwan hadawa Turmeric Curry Albasa da lawashi Rice Man gyada  Tarugu Green pepper Carrots Green beans Peas Garlic ...

 • Yadda ake hada cabbage sauce

  Posted Feb 11

  Barka da sake saduwa a fannin girke girkenmu na Bakandamiya. A yau kuma zamu koyar da yadda ake hada cabbage sauce. A baya munyi bayanin akan yadda ake abinci daban-daban, za a iya dubawa. Abubuwan hadawa Cabbage Green pepper Peas Green beans Tarugu Tattasai S...

 • Yadda ake hada vegetable rice

  Posted Feb 11

  Barka da sake saduwa a fannin girke girkenmu na Bakandamiya. Yau zan gabatar mana da yadda ake hada vegetable rice. Abubuwan hadawa Peas Green beans Carrots Inibi Basmati rice/Ko normal shinkafa dangote Yadda ake hadawa Farko idan basmati rice za ki yi amf...

View All