Makalu

Yadda ake hada shawarma

 • Assalamu alaikum, barka da sake saduwa a fannin girke girkenmu na Bakandamiya. Harwa ayau mai karatu zai iya duba makalunmu da muka gabatar na daruruwan girke-girke a baya. A yau kuma zan koya mana yadda ake hada Shawarma.

  Abubuwan hadawa

  1. Shawarma bread/Lebanese bread
  2. Bama Irish(Wanda aka soyawa)
  3. Sausage
  4. Cabbage
  5. Carrots
  6. Cucumber
  7. Shredded chicken

  Yadda ake hadawa

  1. Farko za ki yi stir frying na namanki. Yanka cabbage da carrots in strips ki ajiye su.
  2. Yanka cucumber in strips ki ajiye.
  3. Sai ki zuba bama akan bread ki sa chicken, da cabbage, da cucumber, da carrots da sauran kayan hadin, ki sake saka bama ko cream salad.
  4. Sai ki yi folding kaman nadin tabarma. Ki rufe a foil ki sake warming na shi a ci.

  Za a iya dubaYadda ake doya mai kwai da yadda ake hada tsire a saukake da sauransu.

Comments

MAKALU DA DUMI-DUMIN SU

 • Wai shin mene ne data da kamfanonin layukan waya ke sayar mana?

  Posted Oct 13

  Kamar wata biyu da su ka wuce, Mallam Rabiu Biyora ya yi tambaya akan DATA da mu ke saye daga kamfunan waya inda ya ke cewa "DATA da kamfanonin layukan waya ke siyar mana, har muke amfani da ita wajen hawa Internet, su kamfanonin siyowa suke daga kasuwar siyar...

 • Egg and vegetable pocket

  Posted Oct 9

  A yau makalarmu ta girke-grken zamani zat yi bayani ne akan yadda ake hada wani abincin zamani mai suna egg and vegetable pocket. Ga yadda ake yin sa kamar haka: Abubuwan hadawa Filawa kofi biyu (flour 2cups) Baking powder 1½tsp (karamin cokali) Butter coka...

 • Rayuwar zamani: Babi na biyu

  Posted Oct 6

  Dedicated to Autan Hikima. Raihan na komawa office ya aiki masinga akan yaje yace ma head din ko wani department yana son ganinsa aconference hall, babu 6ata lokaci duk yabi ya fadamusu kafin ya koma ya sanar da zuwansu. Yana zaune a office kafin ya fara komai yaga ho...

 • Yadda ake hada sausages sultan chips

  Posted Oct 6

  Assalamu alaikum, barka da sake saduwa a cikin shirinmu na Bakandamiya. A yau Insha Allahu zamu yi bayanin yadda za ki hada sausages sultan chips. Abubuwan hadawa Dankali (irish) Sausages Carrots Albasa Tattasai da tarugu Man gyada Green peas Green pepper M...

 • Rayuwar zamani: Babi na daya

  Posted Oct 4

  Sulaiman bai yi mamakin ganinta ahakan ba domin hakan dabiar tace. taku take cikin isa da gadara irinta 'ya'yan masu kud'i y'a'yan masu hannu da shuni, Muhievert kenan yarinya fara doguwa kyakyawa, gata da k'ira mai kyau tsaruwarta ya zarce duk inda mutun ke tunani. Aka...

View All