Makalu

Yadda ake hada buttered shape cookies

 • Assalamu alaikum, makalarmu ta yau zamu yi bayani ne akan yadda zaki hada butter shaped cookies

  Abubuwan hadawa

  1. Flour 2 cups
  2. Sugar 1 cup
  3. Butter 250grm
  4. Baking powder 1tspn
  5. Kwai 1
  6. Icing sugar
  7. Egg white

  Yadda ake hadawa

  1. Farko za ki mixing sugar da butter na tsawon mintina 3, idan suka hade sannan ki fasa kwai ki saka.
  2. Ki hade su sannan ki sa flour da baking powder a cikin hadin.
  3. Ki ci gaba da mixing har sai ya yi smooth. Ki zuba wannan hadin cikin piping bag sai ki dinga piping dor flower akan tray kaman yadda suke a jikin picture.
  4. Idan ki ka gama sai a gasa. Za ki iya barin shi haka ko ki yi icing kamar haka:

  Za ki fasa eggwhite ki hada da icing sugar idan suka yi kauri ki dinga saka gefe daya ko duka cookie a ciki sai ki cire shi ki saka cikin sprinkles.

  Za a iya dubayadda ake hada red velvet coconut balls da Egg and vegetable pocket da sauransu.

Comments

MAKALU DA DUMI-DUMIN SU

 • GARIN NEMAN GIRA

  Posted Nov 1

  GARIN NEMAN GIRA...!* *ZULAIHAT HARUNA RANO* Ya faru a gaske. Cikin nutsuwa ta miƙe tana naɗe sallayar da ta yi sallah a kai, bakinta yana motsin da ke nuni da addu'a take yi. A hankali ta kai dubanta kan ƙaton agogon bangon falon, wanda ya nuna mata karfe goma...

 • Ra'ayoyin mazan Arewa game da kayan ni’ima na mata

  Posted Oct 31

  Bayan ra'ayoyin mata da mu ka ji da irin alfanu da kuma rashin alfanu da kayan mata ke da shi wanda mu ka tattauna a makalar da ta gabata, to yau kuma za mu kawo muku bayanin bincike da na yi dangane da ra’ayoyin maza akan lamarin. Mun ji ra'ayoyi ma bambanta kwar...

 • Yadda ake hada ring chocolate cookies

  Posted Oct 31

  Barka da sake saduwa a fannin girke-girkenmu na Bakandamiya. A yau zamu gabatar da yadda za ki hada ring chocolate cookies(doughnut cookies). Abubuwan hadawa Flour Sugar Butter Kwai Cocoa powder Chocolate chips Baking powder Yadda ake hadawa Farko za k...

 • Yadda ake hada coconut pound cake

  Posted Oct 31

  Assalamu alaikum, barka da sake saduwa a cikin shirin girke-girke na Bakandamiya. A yau zamu yi bayani ne akan yadda ake hada coconut pound cake. Sai a biyo mu dan jin yadda ake hadawa. Abubuwan hadawa Kwakwa (desiccated) Kwai 8 Butter 1 (250g) Sugar kofi 1...

 • MA'AURATA

  Posted Oct 29

  ????????????????????  *MA AURATA*????????????????????????????   *By Aisha Abdullahi*Tsaye take abakin ƙofa sai cika take tana batsewa tana jijjiga ƙafa wani matashi ne wanda bazai haura shekara 30 zuwa da 34 ba naga ya buɗe ƙofar da take tsayeDa sauri ta ...

View All