Makalu

 • GARIN NEMAN GIRA

  Posted Nov 1 by Zulaiha Rano

  7 Likes 536 Views

  GARIN NEMAN GIRA...!* *ZULAIHAT HARUNA RANO* Ya faru a gaske. Cikin nutsuwa ta miƙe tana naɗe sallayar da ta yi sallah a kai, bakinta yana motsin da ke nuni da addu'a take yi. A hankali ta kai dubanta kan ƙaton Read More...

 • Ra'ayoyin mazan Arewa game da kayan ni’ima na mata

  Posted Oct 31 by Ayeesh Chuchu

  7 Likes 638 Views

  Bayan ra'ayoyin mata da mu ka ji da irin alfanu da kuma rashin alfanu da kayan mata ke da shi wanda mu ka tattauna a makalar da ta gabata, to yau kuma za mu kawo muku bayanin bincike da na yi dangane da ra’ayoyin m Read More...

 • Yadda ake hada ring chocolate cookies

  Posted Oct 31 by Aysha Sarki

  383 Views

  Barka da sake saduwa a fannin girke-girkenmu na Bakandamiya. A yau zamu gabatar da yadda za ki hada ring chocolate cookies(doughnut cookies). Abubuwan hadawa Flour Sugar Butter Kwai Cocoa powder Chocolate chips Read More...

 • Yadda ake hada coconut pound cake

  Posted Oct 31 by Aysha Sarki

  2 Likes 264 Views

  Assalamu alaikum, barka da sake saduwa a cikin shirin girke-girke na Bakandamiya. A yau zamu yi bayani ne akan yadda ake hada coconut pound cake. Sai a biyo mu dan jin yadda ake hadawa. Abubuwan hadawa Kwakwa ( Read More...

 • MA'AURATA

  Posted Oct 29 by aisha abdullahi

  5 Comments 10 Likes 520 Views

  ????????????????????  *MA AURATA*????????????????????????????   *By Aisha Abdullahi*Tsaye take abakin ƙofa sai cika take tana batsewa tana jijjiga ƙafa wani matashi ne wanda bazai haura shekara 30 zuwa da Read More...

 • Yadda ake hada tuna cutlets

  Posted Oct 28 by Aysha Sarki

  2 Likes 95 Views

  Barka da sake saduwa a cikin shirin Bakandamiya na yau. Zamu koyi yadda za ki hada tuna cutlets a ne a yau. Abubuwan hadawa Tuna cutlets Garin tafarnuwa Albasa Breadcrumbs Kwai Gishiri Baking powder Seasoning Read More...

 • Mene ne elementary projectiles?

  Posted Oct 28 by Hadiza Balarabe

  4 Likes 183 Views

  A karkashin ilmin kimiyyar lissafi wato physics, yau zamu yi karatunmu ne akan elementary projectile. Bayan mun fahimci me elementary projectile ya kunsa  zamu koyi lissafi akan time of flight, da maximum height and Read More...

 • JINI BAYA MAGANIN ƘISHIRWA

  Posted Oct 26 by qurratulayn salees

  5 Comments 7 Likes 196 Views

   *JINI BAYA MAGANIN ƘISHIRWA.*     Na QURRATUL-AYN. NAGARTA WRITERS ASSOCIATIONS. BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM                         & Read More...

 • Binciken da na yi game da kayan mata a kasar Hausa

  Posted Oct 23 by Ayeesh Chuchu

  13 Likes 1,139 Views

  Kayan mata, hakin maye ko kayan da'a kamar yanda wasu ke kiransu, jerin magunguna ne daga nau'in tsirrai, itace, ganyeyyaki, yayan itatuwa, bawon itace da kuma jijiyoyi har da sassan dabbobi irin su Ayu, tantabara, zakar Read More...

 • CIWON 'YA MACE

  Posted Oct 23 by Maryam Umar

  7 Comments 6 Likes 502 Views

  A wannan yankin, ruwa ake tsugawa tamkar da bakin kwarya, ga iska mai k'arfi da ke shillo da tsayayyun bishiyoyin da ke harabar asibitin, duhun dare ya tsananta sanadiyar giragizan da suka yawaita a sararin samaniya.&nbs Read More...