Makalu

 • Amfani 10 na kayan kamshi (spices) ga lafiyar bil adam

  Posted October 17, 2018 by Rahmatu Lawan

  2 Likes 785 Views

  Kayan kamshi ko in ce spices a Turance, sune kayan da ake amfani da su tun iyaye da kakani wajen kara wa abinci armashi. Hakan ya sa akasarin mutane suke son kayan kamshi cikin abincinsu. Shin ko kun san cewa baya ga kar Read More...

 • Yadda ake tomato rose

  Posted October 15, 2018 by Ummy Usman

  1 Like 191 Views

  A fannin girken girkenmu na Bakandamiya, yau za mu koyi yadda ake tomato rose. Idan mai karatu na biye damu mun koyar da yadda ake cookies a baya, za a iya dubawa kafin mu ci gaba. To ga yadda ake tomato rose k Read More...

 • Yadda ake tsiren kaza

  Posted October 15, 2018 by Ummy Usman

  2 Likes 577 Views

  A fannin girken girkenmu na Bakandamiya, yau za mu koyi yadda ake tsiren naman kaza. Idan mai karatu na biye damu mun koyar da yadda ake cookies a baya, za a iya dubawa kafin mu ci gaba. To ga yadda ake tsiren Read More...

 • Yadda za ki gyara gyadar kunu

  Posted October 15, 2018 by Ummy Usman

  1 Like 665 Views

  Assalam alaikum masu karatu barkanmu da war haka barkanmu da sake saduwa fannin girke girkenmu na Bakandamiya. A yau za mu yi dubi ne ga yadda mutum zai gyara gyadar kununsa. Da fatan za a karu. Da farko za ki buka Read More...

 • Yaddda ake buns

  Posted October 15, 2018 by Ummy Usman

  1 Like 610 Views

  A fannin girken girkenmu na Bakandamiya, yau za mu koyi yadda ake buns. Idan mai karatu na biye damu mun koyar da yadda ake zigzag potato a baya, za a iya dubawa kafin mu ci gaba. To ga yadda ake bun kamar Read More...

 • Yadda ake butter icing

  Posted October 13, 2018 by Ummy Usman

  2 Likes 757 Views

  A fannin girken girkenmu na Bakandamiya, yau za mu koyi yadda ake butter icing. Idan mai karatu na biye damu mun koyar da yadda ake zigzag potato a baya, za a iya dubawa kafin mu ci gaba. To ga yadda ake butter icing kam Read More...

 • Yadda ake zigzag potato

  Posted October 13, 2018 by Ummy Usman

  2 Likes 481 Views

  A fannin girken girkenmu na Bakandamiya, yau za mu koyi yadda ake zigzag potato. Idan mai karatu na biye damu mun koyar da yadda ake cookies a baya, za a iya dubawa kafin mu ci gaba. To ga yadda ake zigzag potato kamar h Read More...

 • Yadda ake cookies

  Posted October 12, 2018 by Ummy Usman

  3 Likes 860 Views

  A fannin girken girkenmu na Bakandamiya, yau za mu koyar da yadda ake cookies. Idan mai karatu na biye damu mun koyar da yadda ake carrot and orange juice a baya, za a iya dubawa kafin mu ci gaba. To ga yadda ake co Read More...

 • Yadda za a cire sinadarai masu guba da ake samu a cikin alluran rigakafi

  Posted October 10, 2018 by Rahmatu Lawan

  2 Likes 465 Views

  A yayin da allurar rigafi ya zame mana abun dogaro don kare iyalanmu da kuma mu kanmu daga cuttuka da dama, haka nan kuma ya haifar mana da rudani masu dinbin yawa.  Wasu na ganin yin allurar bai da wani alfanu sai Read More...

 • Yadda ake lemun abarba

  Posted October 8, 2018 by fyazil's Cuisines

  1 Like 625 Views

  A fannin girken girkenmu na Bakandamiya, a yau zamu koyi yadda ake lemun abarba. Idan mai karatu na biye damu mun koyar da yadda ake kunun madara a baya, za a iya dubawa in ana bukata kafin mu ci gaba. Ga yadda ake lemun Read More...