Makalu

 • Har yanzu Ronaldo bai ce mana komai ba - Perez

  Posted June 21, 2017 by Adams Garba Adams

  6 Likes 499 Views

  Shugaban club din Real Madrid Florentino Perez, ya ce har yanzu mai rike da kambun gwarzon dan wasan kwallon kafa na duniya, kuma dan wasan kungiyar na gaba, Cristiano Ronaldo bai yi magana da kowa ba, daga cikin jami&rs Read More...

 • Muna goyon bayan haramta kiwo a Jihar Taraba

  Posted June 20, 2017 by Adams Garba Adams

  2 Comments 7 Likes 499 Views

  Wata sabuwa: Ma Noma na tattakin goyon bayan kudirin haramta kiwo a Jihar Taraba a yau Talata 20 ga watan Juni, Dandazon manoma a fadar Jihar Taraba, Jalingo suka yi tatakin nuna goyon bayansu ga kudirin Gwamnati na hara Read More...

 • Yadda ake meat pie

  Posted June 18, 2017 by Rahmatu Lawan

  6 Likes 7,041 Views

  Abubuwan hadawa Nikakken nama (minced meat) rabin kilo Fulawa kilo daya Albasa daya(mai dan girma) Dankalin turawa guda uku (Manya) Karas guda 3 (madaidaita) Bota ko margarine 500g Maggi 2 Gishiri daidai dandan Read More...

 • Ankashe mutun uku a wani sabon rikici a Jihar Taraba

  Posted June 18, 2017 by Adams Garba Adams

  5 Comments 7 Likes 559 Views

  Rahotanni dake zuwa daga Jihar Taraba na tabbatar da barkewan wani sabon rikici a Nguroje dake karamar Hukuman Sardauna. Kamar yadda jaridar Premium Times ta ruwaito dai, rikicin ya barke ne a safiyar Yau Ladi tsakanin y Read More...

 • Alamomin shugaba na gari

  Posted June 18, 2017 by Ahmed S. Muri

  7 Likes 3,166 Views

  Babu al'ummar da za ta ci gaba sai da shugaba ko shugabanci na gari. Shin ta yaya za mu gane alamomin shugaba na gari ko kuwa wanda za mu yi zaton shugabanci na gari daga gareshi. Wannan yana da muhimmanci kwarai musamma Read More...

 • Kadan da ga cikin halayen mugun jagora

  Posted June 18, 2017 by Ahmed S. Muri

  2 Comments 7 Likes 745 Views

  Ko kun san cewa mugun shugaba wanda bai da kishin kansa da al’ummarsa na kan gaba wajen lalata al’umma musamman matasa? Akasarin kasashe daban-daban ta duniya, musamman wadanda keda karancin cigaba, tatt Read More...

 • Illar kwadayin abun hannun mutane ga diya mace (Na daya)

  Posted June 18, 2017 by Hadiza Balarabe

  9 Likes 2,639 Views

  Duk mutum ya zamo mai yawan kwadayin abun hannun mutane ba shi da kyau. To amma wannan hali ya fi muni hardai gurin diya mace.  Ita fa diya mace ita ce idan ta gyaru, to dukkan al'umma ta gyaru, haka zalika idan ta Read More...

 • Amfanin ilmantar da 'ya mace

  Posted June 18, 2017 by Hadiza Balarabe

  1 Comment 7 Likes 3,307 Views

  Hakika ilimin 'ya mace na da muhimmanci kwarai. Don haka ne a ke cewa idan ka ilmantar da ya mace to ka ilmantar da al'umma. A wannan takaitaccen makala zan dan tattauna ne akan muhimmancin karatun diya mace, kuma karatu Read More...

 • Matsalar fyade ga 'ya'ya mata

  Posted June 18, 2017 by Hadiza Balarabe

  8 Likes 2,139 Views

  Akwai wani babban kuskure da mutane ke tafkawa a kullum idan a ka zo maganar fyade. Wannan shi ya sa zan yi tsokaci a kansa. Babban kuskure na farko shine a kullum da wuya ka ji a na tattauna yaya za a yi rigakafin fyad Read More...

 • Abubuwa guda uku da ka iya janyo nasara a rayuwa

  Posted June 18, 2017 by Lawan Dalha

  1 Comment 8 Likes 4,029 Views

  Nasara aba ce da kowa ke bukatar ta. Don haka masu iya magana ke cewa, “babu baya haifar da akwai.” A bisa wannan dalili, matukar kana son cin nasara a koda yaushe, ya zama lallai ka yi aiki tukuru. To shin k Read More...