Makalu

 • Bincike ya samar da hanyar buga sassan dan adam

  Posted June 11, 2017 by Bakandamiya

  2 Comments 7 Likes 1,127 Views

  Wani binciken kimiyyar lafiya dake cibiyar binciken kiwon lafiya na Jami’ar Wake Forest, watau Wake Forest Institute for Regenerative Medicine da ke North Carolina na kasar Amurka, ya samar da sabuwar hanyar buga s Read More...

 • Ire-iren kifi da sunayensu a Hausa

  Posted June 11, 2017 by Ibrahim Yakubu

  4 Comments 8 Likes 3,404 Views

  Sana'ar "su" na ɗaya daga cikin sana'o'in Hausawa na gargajiya kasancewar yana ɗaya daga cikin sana'o'in da suka gada tun kaka da kakanni. Wannan ya zamo hanyar ci da sha da tufatarwa da dai sauran wasu buƙatun rayuwa na Read More...

 • Lemun abarba da kwakwa

  Posted June 11, 2017 by Rabi'at Muhammad Babanyaya

  4 Likes 2,727 Views

  Abubuwan hadawa Abarba  (madambaciya 1) Kwakwa  (babbah 1) Madara ta ruwa (1) Sukari kadan  (idan kina bukata) Abin kamshi (flavour)mai kamshin abarba da kwakwa Yadda ake hadawa Da f Read More...

 • Yadda ake tuwon dawa

  Posted June 11, 2017 by Rabi'at Muhammad Babanyaya

  7 Likes 2,946 Views

  Abubuwan hadawa Nikeken garin dawa Kanwa Ruwa Yadda ake hadawa Da farko zaki dora tukunyarki a wuta ki sa ruwa daidai misali Idan ya tafasa sai ki debo garin dawarki da ki ka tankade kisa ruwa ki da Read More...

 • Tsiren tukunya

  Posted June 11, 2017 by Rabi'at Muhammad Babanyaya

  3 Comments 7 Likes 2,930 Views

  Abubuwan hadawa Jan nama kilo Albasa 1 Maggi 4 Yajin barkono 1/2 cokali Kuli kuli (gari) Kayan kamshi Man gyada ludayin miya Koren tattasai 2 Yadda ake hadawa Da farko zaki wanke namanki ki masa yank Read More...

 • Illolin amfani da magungunan mata ga mace

  Posted June 11, 2017 by Lawi Yusuf Maigidan Sama

  1 Comment 9 Likes 39,247 Views

  Da yawa daga cikin mata musamman ma na Hausawanmu na yau, sun duƙufa wajen amfani da wasu sinadarai don ƙara wa 'ya'yansu mata ni’ima wajen gamsar da mazajensu. To haƙiƙa, ba zai iya zama laifi in an yi ba, sai dai Read More...

 • Lalacewar mace ta madigo

  Posted June 10, 2017 by Ahmed S. Muri

  5 Comments 10 Likes 15,320 Views

  Rayuwa mai yayi, rayuwa mai abin gani mai kuma abin fada, rayuwa mai kyara tarbiya mai kuma bata ta. Babban abu mafi muni shine rugujewar tarbiyar ‘ya mace, don tarbiyan mace daya al’uma dubu kan tarbiyantu, Read More...

 • Kwallon doya (yam balls)

  Posted June 10, 2017 by Rabi'at Muhammad Babanyaya

  7 Likes 3,006 Views

  Abubuwan hadawa Doya Nikeken nama Attarugu 5 Albasa 4 Kwai 5 Maggi 5 Gishiri Kori Mai Yadda ake hadawa Da farko zaki fere doyarki kiyanka ki wanke kisa atukunya ki dora a wuta da dan gishiri. Sai mu Read More...

 • Mafarki da dalilin yinsa a al'adan Hausawa

  Posted June 10, 2017 by Ibrahim Yakubu

  6 Likes 3,205 Views

  Ma'anar mafarki Mafarki na nufin wani hali ko yanayi da mai barci zai shiga yayin da yake barci. Halin da zai shiga kuwa kan iya zamowa ta aikata wani aiki ne, ko furta wata magana, ko shiga wani yanayi da yake fata, ko Read More...

 • Zan sadaukar da jini na don tabbatar da zaman lafiyar kowa

  Posted June 9, 2017 by Adams Garba Adams

  2 Comments 5 Likes 572 Views

  "Zan sadaukar da jini na domin tabbatar da zaman lafiya", sakon sarkin Katsina ga al'ummar Igbo Mai Martaba Sarkin Katsina, Alhaji Abdulmumini Kabir ya bayyana cewa Nijeriya za ta ci gaba da kasancewa kasa daya duk da ya Read More...