Makalu

 • Ana dab da haramta kiwo a fadin jihar Taraba

  Posted June 3, 2017 by Adams Garba Adams

  2 Comments 6 Likes 1,038 Views

  A makonnanne Majalisar Dokokin Jihar Taraba karkashin shugaban ta Rt. Hon. Peter Abel-Diah ta sake karanta Kudirin Gwamnatin Jihar na haramta kiwo a daukacin jihar.    A makwannin baya ne dai Gwamnatin Taraba Read More...

 • Rushe tarbiya ta duniyar yanar gizo

  Posted May 31, 2017 by Ahmed S. Muri

  5 Likes 1,536 Views

  Ko mun taba tunani tare da tambayar kanmu da kanmu illar shudanya da yanar gizo ga ‘ya’yamu? Mun kuma taba tambaya meyasa bayan mun tarbiyarta da ‘ya’yanmu kan tarbiya na gari sai a wayi gari muna Read More...

 • Yadda ake sarrafa gasashshen kifi

  Posted May 21, 2017 by Rabi'at Muhammad Babanyaya

  5 Comments 7 Likes 2,372 Views

  Abubuwan hadawa Kifi (babba guda daya ko biyu) Attarugu 3 Maggi 3 Albasa 2 Tafarnuwa Cittah Kori ko kayan kamshi Yadda ake hadawa Da farko zaki wanke kifinki ki tsaga gefe ki cire dattin ki saka a fry Read More...

 • Dolaki Karambana

  Posted May 21, 2017 by Ahmed S. Muri

  4 Comments 8 Likes 1,475 Views

  Awowina dubu daya da dari hudu da arba’in ina kutsawa a cikin dokan daji da kafa. Kwanaki sittin kenan ko nace watanni biyu. Na lashi tokobin gwara na mutu da na koma ba tare da na samu ganin boka kallamu ba. Kudi Read More...

 • Kuna iya aiko da makalunku don bugawa a Bakandamiya

  Posted May 19, 2017 by Bakandamiya

  1 Comment 6 Likes 1,033 Views

  Shin kuna da wani abu da kuke so ku yi musayar basirarsa da duniya? Akwai abin da ke ci muku tuwo a kwarya ku ke so ku ji, shin ya ya saura jama’a suka fahimci wannan abun? Ko kuwa akwai wani abu da kuke gani al&rs Read More...

 • Dahuwar farar shinkafa

  Posted May 18, 2017 by Rabi'at Muhammad Babanyaya

  2 Comments 6 Likes 2,376 Views

  Abubuwan hadawa Shinkafa kofi (gwargwadon yadda ake so) Gishiri Ruwa Yadda ake hadawa Da farko zaki dora ruwanki a wuta ya tafasa. dIdan ya tafasa sai ki kawo shinkafarki ki zuba ki dan motsa kisa gishiri sa Read More...

 • Kuruciyar bera a kasata Najeriya

  Posted May 18, 2017 by Ahmed S. Muri

  2 Comments 5 Likes 1,265 Views

  Takwas da rabi na dare ya gota lokacin da na kishingide, fuskata na kallon tsarin wata da taurari da ke baje a sararin samaniya. Nazari na ke yi tare da zullumi da kuma tambayar kaina da kaina, wai shin me ya sami &lsquo Read More...

 • Kingdoms: Ilimin kimiyyar halittu (biology)

  Posted May 17, 2017 by Hadiza Balarabe

  3 Likes 1,710 Views

  A karatunmu na kimiyyar halittu na yau za mu yi dubi ne da abin da ake cewa kingdom a kimiyyance da yadda masana su ka rarraba shi. In ba ku manta ba a makalarmu ta baya mun yi bayani akan rabe-raben haliitu masu rai. Li Read More...

 • Hanyoyin rarrabar halittu

  Posted May 13, 2017 by Hadiza Balarabe

  3 Comments 5 Likes 928 Views

  Idan mai karatu na biye da mu a fanninmu na kimiyya da fasaha a gefen kimiyyar halittu mun yi bayani akan rabe-raben halittu masu rai. A yau za mu yi dubi ne ga dalilan da su ka sa hanyoyin rarraba halittu ta hanyar ruku Read More...

 • Abubwan da mai gona ya kamata ya yi idan damuna ta sauka

  Posted May 12, 2017 by Hadiza Balarabe

  2 Comments 5 Likes 1,600 Views

  Alhamdulillah kamar yadda kowa ya sani damuna ta fara sannan kuma ta kankama a jahar Kaduna. Domin suna samun ruwa akai-akai, hakan na tabbatar mana da cewa duk inda manoma suke yanzu suna shirin yin shuka. Za ku iya dub Read More...