Makalu

 • Yadda ake jollof na shinkafa da wake

  Posted Jan 30 by Ummy Usman

  2 Likes 377 Views

  A fannin girken girkenmu na Bakandamiya, yau za mu koyi yadda ake jollof na shinkafa da wake. Sannan kar a manta, idan mai karatu na bukata zai iya duba daruruwan girke-girke da muka koyar a baya. Abubuwan hadawa Shi Read More...

 • Bayanan masana game da cutar gyambon kafa mai suna venous leg ulce

  Posted Jan 29 by Rahmatu Lawan

  1 Comment 2 Likes 245 Views

  Gyambon kafa ciwo ne da ya ke yawan kama mutane da dama asabili da dalilai masu yawa. Yana da matukar muhimmanci mara lafiya ya je asibiti a yi masa kwaji don yama san wani irin gyambo kafan ne ke damun sa kafin a fara s Read More...

 • Yadda ake meat pie

  Posted Jan 24 by Ummy Usman

  472 Views

  A fannin girken girkenmu na Bakandamiya, yau za mu koyi yadda ake meat pie. Sannan kar a manta, idan mai karatu na bukata zai iya duba daruruwan girke-girke da muka koyar a baya. Abubuwan hadawa Filawa Butter Salt Read More...

 • Yadda ake dankali da kwai

  Posted Jan 24 by Ummy Usman

  4 Likes 422 Views

  A fannin girken girkenmu na Bakandamiya, yau za mu koyi yadda ake dankalin da kwai. Sannan kar a manta, idan mai karatu na bukata zai iya duba daruruwan girke-girke da muka koyar a baya. Abubuwan hadawa Dankalin tura Read More...

 • Yadda ake kunun tsamiya

  Posted Jan 23 by Ummy Usman

  3 Likes 264 Views

  A yau za mu koyi yadda ake kunun tsamiya a fannin girke girkenmu na Bakandamiya. Kada mai karatu ta manta, za ta iya duba dimbin girke girkenmu da muka koyar a baya.  Abubuwan hadawa Gero Tsamiya Sugar Kayan Read More...

 • Physics: Bayanai game da gas laws

  Posted Jan 21 by Hadiza Balarabe

  3 Likes 124 Views

  A yau zamu yi karatunmu ne na fannin ilmin kimiyyar lissafi akan wani maudu'i mai matukar mahimmanci wato gas law. Shi wannan gas law ana siffanta shine da abubuwa guda uku, gasu kamar haka: volume, da temperature, da ku Read More...

 • Yadda ake hada porridge with ganache mix

  Posted Jan 18 by Aisha Betty

  1 Like 51 Views

  Assalamu alaikum, barka da sake saduwa a fannin girke girkenmu na Bakandamiya. A yau kuma zan nuna mana yadda ake hada porridge with Banache Mix. Abubuwan hadawa Kayan ciki Dankali Albasa da lawashi Taugu da tatta Read More...

 • Yadda ake hada Indian fried rice

  Posted Jan 18 by Aisha Betty

  1 Like 197 Views

  Assalamu Alaikum, barkanmu da sake saduwa a fannin girke-girke na Bakandamiya. A yau kuma zan nuna mana yadda ake hada indian fried rice ne. Wannan fried rice din hadi ne na vegetables na kasar India da Chinese. Dahuwar Read More...

 • Yadda ake hada savoury stuffed yam balls

  Posted Jan 18 by Aisha Betty

  166 Views

  Assalamu Alaikum, barkanmu da sake saduwa a fanninmu na girke-girke na Bakandamiya. A yau kuma zan nuna mana yadda ake hada savoury stuffed yam balls ne. Kada kuma a manta, za a iya duba daruruwan abincin da muka koyar a Read More...

 • Yadda ake hada chicken pizza a gida

  Posted Jan 18 by Aisha Betty

  1 Like 224 Views

  Assalamu Alaikum, barka da sake saduwa a fannin girke girkenmu na Bakandamiya. A yau zamu koyar da yadda ake hada chicken pizza a gida, kada kuma uwargida ta manta, za ta iya duba darussanmu na baya kafin mu ci gaba. Ab Read More...