Makalu

 • Yadda ake hada natural zobo drink

  Posted Jan 16 by Aisha Betty

  3 Likes 157 Views

  Assalamu Alaikum, barkanmu da sake saduwa a fannin girke girkenmu na Bakndamiya. A yau nazo maku da yadda ake hada fruity zobo, za ki iya yin shi saboda sana'a ko kuma domin sha a gida. Ga yadda za ki hada: Abubuwan had Read More...

 • Yadda ake hada sinasir

  Posted Jan 16 by Aisha Betty

  1 Comment 1 Like 488 Views

  Assalamu Alaikum. Barkanmu da sake saduwa a fannin girke girkenmu na Bakandamiya. A yau zan nuna mana yadda ake yin sinasir yadda zai maki fari da laushi. Ku biyo mu don jin yadda ake yi. Abubuwan hadawa Farar shink Read More...

 • Ba mafita ba ce kashe kai a matsayin samun saukin damuwa

  Posted Jan 14 by Hadiza Balarabe

  2 Comments 2 Likes 307 Views

  A yau ina son in yi magana akan wata musiba da ta tunkaro mu wadda idan mu kai wasa tana iya zame mana tamkar annoba a kasar nan. A yayinda wasu ke fafutukar neman abinda za su ci domin ru rayu su da iyalansu, wasu kuma Read More...

 • Fish and boiled eggs sauce

  Posted Jan 8 by Ummy Usman

  2 Likes 578 Views

  A yau za mu koyi yadda ake fish and boiled egg sauce a fannin girke girkenmu na Bakandamiya. Mai karatu na iya duba girkinmu da muka koyar a baya mai suna, yadda ake ground beef sauce, za a iya dubawa kafin mu ci ga Read More...

 • Yadda za ki adana veggies na ki fresh

  Posted Jan 8 by Ummy Usman

  1 Like 332 Views

  A yau za mu duba yadda ake gyara veggies kuma a adana su na tsawon lokaci ba tare da sun baci ba. Ire-iren veggies da za a adana Koren wake Karas Masarar gwangwani Peas na gwangwani Lawashi Yadda za a adana s Read More...

 • Yadda ake couscous jollof

  Posted Jan 8 by Ummy Usman

  1 Like 458 Views

  A yau za mu koyi yadda ake couscous jollof a fannin girke girkenmu na Bakandamiya. Mai karatu na iya duba girkinmu da muka koyar a baya mai suna, fish and boiled eggs sauce. Abubuwan hadawa Couscous Tarugu Kar Read More...

 • Yadda za a rage sugar a cikin jini ba tare da shan magani ba

  Posted Jan 8 by Rahmatu Lawan

  2 Likes 791 Views

  Ilimin kimiyya musamman bangaren kimiyyar likitanci ya nuna mana cewa yawaita shan sugar ko cin abinci mai dauke da sinadarin sugar ya na da matukar hadari ga lafiyar muhimman sassan jikin dan adam, wato vital organs, ir Read More...

 • Snell's law: Lissafin refraction

  Posted Jan 7 by Hadiza Balarabe

  3 Likes 237 Views

  Makala ta da ta gabata wadda ke dauke da tarihin snell’s law wadda na yi bayanin cewa Ibn sahl shine mutum na farko da ya kawo wannan Snell's law kamar yadda muka san shi a yau. A bayanin kuma na kawo fomuloli wand Read More...

 • Physics: Ko kun san wadda ya fara gano Snell's law of refraction?

  Posted Jan 3 by Hadiza Balarabe

  6 Comments 2 Likes 243 Views

  A darussanmu na kimiyya da fasaha a gefen kimiyyar lissafi (physics) yau zamu duba asalin mafarin Snell law ko kuma law of refraction. Wannan law din ya yi bayani ne akan alaka tsakanin angle of incidence da angle of ref Read More...

 • Yadda ake hada miyar kubewa

  Posted Jan 3 by Aisha Betty

  105 Views

  Barka da sake saduwa a fannin girke girkenmu na Bakandamiya, a yau kuma zamu duba yadda ake hada Okro Soup da Kifi. Abubuwan hadawa Danyen kubewa Tattasai Tarugu Albasa da lawashi Maggi da seasoning Busashen kif Read More...