Makalu

 • Yadda ake local jollof rice

  Posted Feb 21 by Ummy Usman

  2 Likes 516 Views

  A fannin girken girkenmu na Bakandamiya, yau za mu koyi yadda ake local jollof rice. Sannan kar a manta, idan mai karatu na bukata zai iya duba daruruwan girke-girke da muka koyar a baya. Abubuwan hadawa Tafashashshe Read More...

 • Yadda ake hada grilled gizzard

  Posted Feb 17 by Aisha Betty

  2 Likes 255 Views

  Assalamu Alaikum barka da sake saduwa a fannin girke girkenmu na Bakandamiya. A yau zan gabatar da yadda ake hada gizzard mix. A baya munyi bayani akan yadda za ki hada vegetable rice, da cabbage sauce, da tumeric fried Read More...

 • Yadda ake hada meatpie

  Posted Feb 17 by Aisha Betty

  2 Likes 201 Views

  Barkanmu da sake saduwa a fannin girke girkenmu na Bakandamiya. A yau kuma nazo mana da yadda ake hada meatpie baked ko fried. Abubuwan hadawa Nama Dankali Carrots Tarugu Albasa Maggi da Seasoning Fulawa Butte Read More...

 • Yadda ake hada crispy samosa

  Posted Feb 17 by Aisha Betty

  2 Likes 398 Views

  Barkanmu da sake saduwa a fannin girke girkenmu na Bakandamiya. A yau zan gabatar da yadda ake crispy samosa ne. Abubuwan hadawa Fillings Tsokar nama/mince meat Tarugu Albasa da lawashi Maggi Gishiri Carrots Read More...

 • Physics: Bayanai game da circular motion

  Posted Feb 17 by Hadiza Balarabe

  3 Likes 97 Views

  A yau a karkashin ilmin kimiyyar fasaha da lissafi wato (physics) za muyi karatunmu ne a karkashin wannan topic mai suna circular motion. Kowani abu da yadda yake motsi ko tafiya, amma idan ya kasance yana kewayawa ne a Read More...

 • Yadda ake chinese spaghetti

  Posted Feb 16 by Ummy Usman

  4 Likes 392 Views

  A fannin girken girkenmu na Bakandamiya, yau za mu koyi yadda ake chinese spaghetti. Sannan kar a manta, idan mai karatu na bukata zai iya duba daruruwan girke-girke da muka koyar a baya. Abubuwan hadawa Kwai Spaghe Read More...

 • Yadda ake pasta jollof

  Posted Feb 16 by Ummy Usman

  2 Likes 157 Views

  A fannin girken girkenmu na Bakandamiya, yau za mu koyi yadda ake pasta jollof. Sannan kar a manta, idan mai karatu na bukata zai iya duba daruruwan girke-girke da muka koyar a baya. Abubuwan hadawa Taliya Macaroni Read More...

 • Yanda ake plantain vegetable rice

  Posted Feb 16 by Ummy Usman

  1 Like 253 Views

  A fannin girken girkenmu na Bakandamiya, yau za mu koyi yadda ake plantain vegetable rice. Sannan kar a manta, idan mai karatu na bukata zai iya duba daruruwan girke-girke da muka koyar a baya. Abubuwan hadawa Tafash Read More...

 • Yadda ake hada potatoe balls

  Posted Feb 11 by Aisha Betty

  2 Likes 312 Views

  Assalamu alaikum, barka da sake saduwa a fannin girke girkenmu na Bakandamiya. Inda yau zan gabatar da yadda ake hada potatoe balls, in ba'a manta ba a baya munyi bayani akan yadda za ki hada shredded chicken sauce da wa Read More...

 • Yadda ake hada shredded chicken sauce

  Posted Feb 11 by Aisha Betty

  2 Likes 177 Views

  Assalamu Alaikum, barka da sake saduwa a fannin girke girkenmu na Bakandamiya. Inda yau zan gabatar da yadda ake hada shredded chicken sauce. A baya munyi bayani akan yadda za ki hada vegetable rice, da cabbage sauce, da Read More...