Makalu

 • Yadda ake hada potatoe soup

  Posted Feb 11 by Aisha Betty

  2 Likes 496 Views

  Assalamu Alaikum, barka da sake saduwa a fannin girke girkenmu na Bakandamiya. A yau zan gabatar da yadda ake hada potatoe soup. A baya munyi bayani akan yadda zaki hada vegetable rice, da cabbage sauce, da tumeric fries Read More...

 • Yadda ake hada turmeric fried rice

  Posted Feb 11 by Aisha Betty

  2 Likes 622 Views

  Assalamu alaikum barka da sake saduwa a fannin girke girkenmu na Bakandamiya. A yau zanu koyar da yadda ake hada turmeric fried rice. Abubuwan hadawa Turmeric Curry Albasa da lawashi Rice Man gyada  Tarugu Read More...

 • Yadda ake hada cabbage sauce

  Posted Feb 11 by Aisha Betty

  1 Like 897 Views

  Barka da sake saduwa a fannin girke girkenmu na Bakandamiya. A yau kuma zamu koyar da yadda ake hada cabbage sauce. A baya munyi bayanin akan yadda ake abinci daban-daban, za a iya dubawa. Abubuwan hadawa Cabbage Gr Read More...

 • Yadda ake hada vegetable rice

  Posted Feb 11 by Aisha Betty

  3 Likes 753 Views

  Barka da sake saduwa a fannin girke girkenmu na Bakandamiya. Yau zan gabatar mana da yadda ake hada vegetable rice. Abubuwan hadawa Peas Green beans Carrots Inibi Basmati rice/Ko normal shinkafa dangote Yadda Read More...

 • Yadda ake hada juice na abarba da kankana

  Posted Feb 7 by Aisha Betty

  1 Like 576 Views

  Assalamu alaikum, barka da sake saduwa a fannin girke girkenmu na Bakandamiya. A yau kuma zan nuna mana yadda ake hada wani juice na kankana da abarba. Abubuwan hadawa Kankana Abarba Sugar Flavour Yadda ake had Read More...

 • Yadda ake hada juice na lemu da carrots

  Posted Feb 7 by Aisha Betty

  2 Likes 728 Views

  Assalamu alaikum, barka da sake saduwa a fannin girke girkenmu na Bakandamiya. A yau kuma zan nuna mana yadda ake hada juice mocktail na lemu da karas. Abubuwan hadawa Lemu Carrots Sugar Flavour (ko wane iri) Zum Read More...

 • Yadda ake hada pakijis (egg bondas)

  Posted Feb 7 by Aisha Betty

  4 Likes 1,166 Views

  Assalamu alaikum, barka da sake saduwa a fannin girke girkenmu na Bakandamiya. A yau kuma zan nuna mana yadda ake hada egg bondas ko pakijis ko kuma egg pacoras (duk abu daya ne). Abubuwan hadawa Kwai (dafaffe) Taru Read More...

 • Yadda ake hada spicy balls

  Posted Feb 7 by Aisha Betty

  1 Like 251 Views

  Assalamu alaikum, barka da sake saduwa a fannin girke girkenmu na Bakandamiya. A yau kuma zan nuna mana yadda ake hada spicy balls. Abubuwan hadawa Filawa Tattasai Tarugu Albasa Seasoning Yeast Ruwa Yadda ak Read More...

 • Yadda ake potatoes salad

  Posted Feb 7 by Aisha Betty

  1 Like 180 Views

  Assalamu alaikum, barka da sake saduwa a fannin girke girkenmu na Bakandamiya. A yau kuma zan nuna mana yadda ake hada hadda potatoe salad. Abubuwan hadawa Dankali(Irish) salad cream Cucumber Carrot Green peas A Read More...

 • Yadda ake jollof na shinkafa da wake

  Posted Jan 30 by Ummy Usman

  2 Likes 572 Views

  A fannin girken girkenmu na Bakandamiya, yau za mu koyi yadda ake jollof na shinkafa da wake. Sannan kar a manta, idan mai karatu na bukata zai iya duba daruruwan girke-girke da muka koyar a baya. Abubuwan hadawa Shi Read More...