Makalu

 • Yadda ake hada papaya mocktail

  Posted Mar 15 by Aisha Betty

  1 Like 178 Views

  Assalamu alaikum barka da sake saduwa a fannin girke girkenmu na Bakandamiya. A yau zan koya mana yadda ake hada papaya mocktail. Abubuwan hadawa Gwanda Sugar Flavor Lemu Yadda ake hadawa Farko za ki gyara Read More...

 • Yadda ake hada brownies

  Posted Mar 12 by Aisha Betty

  3 Likes 231 Views

  Assalamu alaikum barka da sake saduwa a fannin girke girkenmu na Bakandamiya. A yau zan koya mana yadda ake hada brownie. Abubuwan hadawa Nutella Flour Kwai Melted chocolate Yadda ake hadawa Farko za ki zuba Read More...

 • Yadda ake hada ladoos

  Posted Mar 12 by Aisha Betty

  3 Comments 1 Like 1,480 Views

  Assalamu alaikum, barka da sake saduwa a fannin girke girkenmu na Bakandamiya. A yau zan koya mana yadda ake hada Laddoos. Abubuwan hadawa Condensed milk Powered milk ko wane irin Biscuit plain desiccated co Read More...

 • Yadda ake hada spicy pancakes and potato fillings

  Posted Mar 11 by Aisha Betty

  1 Comment 1,262 Views

  Assalamu alaikum, barka da sake saduwa a fannin girke girkenmu na Bakandamiya. A yau zan koya mana yadda ake hada spicy pancake and potatoe fillings. Abubuwan hadawa Filawa Tarugu Albasa Dankali (Irish) Maggi Se Read More...

 • Yadda ake hada sweet pancakes

  Posted Mar 11 by Aisha Betty

  3 Comments 2 Likes 959 Views

  Assalamu alaikum barka da sake saduwa a fannin girke girkenmu na Bakandamiya. A yau zan koya mana yadda ake hada sweet pancake. Abubuwan hadawa Filawa Sugar Baking powder Kwai Chocolates Nutella Dark chocolate Read More...

 • Yadda ake hada milky nut pap

  Posted Mar 11 by Aisha Betty

  2,439 Views

  Assalamu alaikum barka da sake saduwa a fannin girke girkenmu na Bakandamiya. A yau zan koya mana yadda ake hada milky nut pap. Abubuwan hadawa Farar shinkafa ta tuwo Gyada Madara Dabino Sugar Yadda ake hadaw Read More...

 • Yadda ake peppered soup na kaza

  Posted Mar 11 by Aisha Betty

  1 Comment 4 Likes 880 Views

  Assalamu alaikum barka da sake saduwa a fannin girke girkenmu na Bakandamiya. A yau zan koya mana yadda ake hada peppered soup na kaza. Abubuwan hadawa Kazan Hausa Tarugu da tattasai Albasa  Lawashi Curry Read More...

 • Dalilan da ke cusa yawan damuwa da bakin ciki ga matasa a yau

  Posted Mar 7 by Rahmatu Lawan

  4 Comments 8 Likes 679 Views

  A wannan zamani namu na yau, yawan bakin ciki da damuwa, wato depression and anxiety, a Turance, sun yi yawa kwarai a cikin al’umma, musamman ma matasa. Dalilai da dama kan haifarwa mutane – yara kanana, Read More...

 • Yadda ake hada healthy spinach mix

  Posted Mar 5 by Aisha Betty

  1 Like 856 Views

  Assalamu alaikum barka da sake saduwa a fannin girke girkenmu na Bakandamiya. A yau zanyi bayani ne akan yadda ake hada healthy spinach mix (soyayyan allayaho). Abubuwan hadawa Allayaho Tarugu Maggi Kwai Mai coka Read More...

 • Yadda ake hada rolled stuffed moi-moi

  Posted Mar 2 by Aisha Betty

  1 Like 1,049 Views

  Assalamu alaikum barka da sake saduwa a fannin girke girkenmu na Bakandamiya. A baya mun koyar da crispy onion rings da ma wasu kalan girke-girke da dama, mai karatu zai iya dubawa. A yau zan nuna mana yadda ake hada rol Read More...