Makalu

 • Yadda ake hada pepper soup na kifi

  Posted Jan 3 by Aisha Betty

  1 Like 206 Views

  Barka da sake saduwa a fannin girke girkenmu na Bakandamiya. A yau kuma zamu duba yadda ake hada pepper soup na kifi ba tare da ya watse ba, ba kuma za ki ji qarnin shi ba ko kadan.  Abubuwan hadawa Kifi Lemun Read More...

 • Yadda ake hada potato magoudas

  Posted Jan 3 by Aisha Betty

  2 Likes 251 Views

  Barka da sake saduwa a fannin girke girkenmu na Bakandamiya, a yau kuma zamu duba yadda ake hada potatoe magoudas. A baya  mun yi bayani ne akan yadda ake hada liver curry sauce, za a iya dubawa kafin mu ci gaba. A Read More...

 • Yadda ake hada liver curry sauce

  Posted Jan 3 by Aisha Betty

  1 Like 245 Views

  Barka da sake saduwa a fannin girke girkenmu na Bakandamiya. A yau kuma zamu duba yadda ake hada liver curry sauce. Ku biyo ni don jin yadda zamu hada. Amma kafinnan, dubi wainar fulawa da na koyar a baya. Read More...

 • Yadda ake fried rice 2

  Posted Jan 3 by Ummy Usman

  3 Likes 577 Views

  A yau za mu koyi yadda ake wani salon fried rice a cikin shirin girke girkenmu. Mai karatu na iya duba girkinmu da muka koyar a baya mai suna, yadda ake ground beef sauce, za a iya dubawa kafin mu ci gaba. Mai Read More...

 • Yadda ake ground beef sauce

  Posted Jan 3 by Ummy Usman

  2 Likes 450 Views

  A fannin girken girkenmu na Bakandamiya, yau za mu koyi yadda ake ground beef sauce. Idan mai karatu na biye damu mun koyar da yadda ake coconut cupcakes a baya, za a iya dubawa kafin mu ci gaba. To ga yadda ak Read More...

 • Yadda ake coconut cupcakes

  Posted Jan 3 by Ummy Usman

  5 Likes 579 Views

  A fannin girken girkenmu na Bakandamiya, yau za mu koyi yadda ake coconut cupcakes. Idan mai karatu na biye damu mun koyar da Yadda ake tomato rose a baya, za a iya dubawa kafin mu ci gaba. To ga yadda ake  Read More...

 • Yadda ake wainar fulawa

  Posted Jan 2 by Aisha Betty

  3 Likes 413 Views

  Barka da sake saduwa a fannin girke girkenmu na Bakandamiya, a yau kuma zamu koyar da yadda ake wainar fulawa. Idan ana biye da mu a baya mun koyar da yadda ake spring rolls, za a iya dubawa kafin mu ci gaba.Ga Read More...

 • Yadda ake chocolate cake

  Posted Jan 2 by Aisha Betty

  1 Like 268 Views

  Barka da sake saduwa a fannin girke girkenmu na Bakandamiya, a yau kuma zamu koyar da yadda ake hada chocolate cake da topping na chocolate a sama kaman yadda yake a hoto. Idan ana biye da mu a baya mun koyar da yad Read More...

 • Yadda ake spring rolls

  Posted Jan 2 by Aisha Betty

  1 Like 452 Views

  Barka da sake saduwa a fannin girke-girkenmu na Bakandamiya, a yau kuma zamu duba yadda ake hada spring rolls ne. A baya mun yi bayani akan hadi na samosa, za ki iya dubawa kafin mu ci gaba. Abubuwan hadawa Dough Fi Read More...

 • Yadda ake samosa

  Posted Jan 2 by Aisha Betty

  2 Likes 812 Views

  Barka da sake saduwa a fannin girke girkenmu na Bakandamiya. A yau kuma zamu duba yadda ake hada samosa, a baya mun yi bayani akan hadi na watermelon milkshake, za ki iya dubawa kafin mu ci gaba. Abubuwan hadawa dough Read More...