Makalu

 • Yadda ake hada ladoos

  Posted Mar 12 by Aisha Betty

  18 Views

  Assalamu alaikum, barka da sake saduwa a fannin girke girkenmu na Bakandamiya. A yau zan koya mana yadda ake hada Laddoos. Abubuwan hadawa Condensed milk Powered milk ko wane irin Biscuit plain desiccated co Read More...

 • Yadda ake hada spicy pancakes and potato fillings

  Posted Mar 11 by Aisha Betty

  28 Views

  Assalamu alaikum, barka da sake saduwa a fannin girke girkenmu na Bakandamiya. A yau zan koya mana yadda ake hada spicy pancake and potatoe fillings. Abubuwan hadawa Filawa Tarugu Albasa Dankali (Irish) Maggi Se Read More...

 • Yadda ake hada sweet pancakes

  Posted Mar 11 by Aisha Betty

  2 Comments 2 Likes 32 Views

  Assalamu alaikum barka da sake saduwa a fannin girke girkenmu na Bakandamiya. A yau zan koya mana yadda ake hada sweet pancake. Abubuwan hadawa Filawa Sugar Baking powder Kwai Chocolates Nutella Dark chocolate Read More...

 • Yadda ake hada milky nut pap

  Posted Mar 11 by Aisha Betty

  43 Views

  Assalamu alaikum barka da sake saduwa a fannin girke girkenmu na Bakandamiya. A yau zan koya mana yadda ake hada milky nut pap. Abubuwan hadawa Farar shinkafa ta tuwo Gyada Madara Dabino Sugar Yadda ake hadaw Read More...

 • Yadda ake peppered soup na kaza

  Posted Mar 11 by Aisha Betty

  2 Likes 78 Views

  Assalamu alaikum barka da sake saduwa a fannin girke girkenmu na Bakandamiya. A yau zan koya mana yadda ake hada peppered soup na kaza. Abubuwan hadawa Kazan Hausa Tarugu da tattasai Albasa  Lawashi Curry Read More...

 • Yadda ake hada healthy spinach mix

  Posted Mar 5 by Aisha Betty

  1 Like 301 Views

  Assalamu alaikum barka da sake saduwa a fannin girke girkenmu na Bakandamiya. A yau zanyi bayani ne akan yadda ake hada healthy spinach mix (soyayyan allayaho). Abubuwan hadawa Allayaho Tarugu Maggi Kwai Mai coka Read More...

 • Yadda ake hada rolled stuffed moi-moi

  Posted Mar 2 by Aisha Betty

  1 Like 313 Views

  Assalamu alaikum barka da sake saduwa a fannin girke girkenmu na Bakandamiya. A baya mun koyar da crispy onion rings da ma wasu kalan girke-girke da dama, mai karatu zai iya dubawa. A yau zan nuna mana yadda ake hada rol Read More...

 • Yadda ake crispy onion rings

  Posted Mar 2 by Aisha Betty

  1 Like 192 Views

  Assalamu alaikum barka da sake saduwa a fannin girke girkenmu na Bakandamiya. A yau zan nuna mana yadda ake hada onion rings a saukake. Abubuwan hadawa Albasa (manya) Man gyada Maggi da seasoning Kwai Filawa Co Read More...

 • Yadda ake hada oven grilled liver

  Posted Feb 26 by Aisha Betty

  1 Like 286 Views

  Barka sa sake saduwa a fannin girke girkenmu na Bakandamiya. A yau zanyi bayani akan yadda ake hada oven grilled liver. Abubuwan hadawa Liver (anta) Tarugu Albasa Seasoning Salt Yadda ake hadawa Farko za k Read More...

 • Yadda ake miyar ugu

  Posted Feb 25 by Ummy Usman

  219 Views

  A fannin girken girkenmu na Bakandamiya, yau za mu koyi yadda ake miyar ugu. Sannan kar a manta, idan mai karatu na bukata zai iya duba daruruwan girke-girke da muka koyar a baya. Abubuwan hadawa Ganyen ugu (ki wanke Read More...