Sababbin Kaya a Kasuwa

  • Location Kano, Nigeria [map]
  Muna da atamfar Basilic kala-kala na sayar cikin farashi mai rahusa. Don karin bayani, sai kuyi comment a kasa, za mu baku amsa. Mun gode.
 • December 16, 2017 - posted by Zainab Mai'agogo Abdurrahman
  • Location Kano, Nigeria [map]
  Za ku iya samun designer shoes kala-kala masu inganci kuma da rahusa. Don karin bayani, sai ku aiko mana da sako ta hanyar yin comment a kasa da wannan haja da kuke bukata, za mu baku amsa. 
 • November 21, 2017 - posted by Zainab Mai'agogo Abdurrahman
  • Location Kano, Nigeria [map]
  Designer bags (4PCS-NGN16000, 3PCS-NGN15000, 2PCS-13000, 1PCS-10000). Duk mai bukata na iya aiko da sako a wannan dandalin don karin bayani. 

Classified Listings

Basilic African Prints

565 views

Comments

(200 symbols max)

(256 symbols max)