Forums » Aure

ME NAYI? Episode 2

 • March 4, 2019 8:59 AM GMT
  Hausawa sukace komai dadewan dare gari Zai waye da ikon Allah. Anwayi gari a gidan Galdima da Amarya. Tashin hankali a gidan yazama saduwa. Kowani safiya da kalan tashin hankali.
  Galdima dai yanason amaryansa mai suna wawa. Wawa ta sinchi kanta shikin mawuyashin Hali, kasanchewa bata ta6a aure Ba, mahaifiyanta batada kishiya kuma ta kasance yar gara. Gashi yaran Galdima matan wasunsu sun girmeta.
  A haka ta kasance a gidan Galdima watarana da dadi, watarana Babu dadi, wani lokashi takoma gidansu Galdima Yayi bikon ta. A haka wawa ta kasance a gidan Galdima.
  Wawa ta since kanta shikin wani yanayi na rashin Lafiya har yakaita ga ganin likita, bayan kwaji da likitan yayiwa wawa ta tabbatar wa Galdima da shewa wawa na dauke da juna biyu.
  Wa yaganemin fiskan Galdima, duk da cewa Yanada Yara.
  Mai karatu ka/ki saurareni a episode 3.