Group Info

  • Zauren Bakandamiya Sauran Zauruka
  • Wannan zaure ne na musamman don musayar ra'ayi na mambobin Bakandamiya ta yadda za a kara bunkasa da kuma inganta taskar baki dayanta. Don haka, idan kana da ko kina da wata shawara ko muhawara game da wani fanni na Bakandamiya, muna sauraronka/ki. Mun gode.
    • 3,309 total views
    • 32 total members
    • Last updated November 19, 2018