Group Info

Updates

 • Lawi Yusuf Maigidan Sama
  July 20, 2017 ·
  Babi a cikin bayanin rafkanuwa
  Sujadar rafkanuwa a cikin salla sunna ce. Saboda tauyewa, sai a yi sujada biyu kafin sallama, bayan cikar tahiya guda biyu sai ya ƙara wata tahiyar bayansu.

  Saboda ƙari kuma, sai a yi sujada biyu bayan sallama, yayi ta...  more

  July 15, 2017 ·
  Fasali na goma sha bakwai
  Wajibi ne biyan duk wani bashi da yake wuya na salloli, yin sakaci ba ya halatta. Wanda ya yi sallar kwana biyar a kowacce rana, wannan bai zamo mai sakaci ba. Ya rama bisa gwargwadon yadda ta tsere masa, idan ta kasance ta zama...  more

  July 13, 2017 ·
  Fasali na goma sha shida
  Sallar farilla tana da halaye guda bakwai ababan jerawa da ake yin ta a bisa tsarinsu. Hanya huɗu daga cikinsu ana yin su bisa wajabci, hanya uku kuma a bisa mustahabbanci.

  Hanyoyin da suke bisa wajabci. Ta farko tsayawa ba t...  more

  July 10, 2017 ·
  Fasali na goma sha biyar
  Salla tana da haske mai girma, da zukatan masu salla suke ƙyalƙyali da shi, amma fa babu wanda yake samun sa sai masu tsoron Allah a cikin sallarsu. saboda haka, idan ka zo ka yi salla, to ka karkaɗe zuciyarka daga tunanin dun...  more

  May 18, 2017 ·
  Fasali na goma sha uku
  A CIKIN BAYANIN SHARAƊAN SALLA.

  Sharaɗan su ne: Tsarkin kari, tsarkin dauɗa daga jiki, da tufa, da gurin sallar, suturce al'aura, fuskantar alƙibla, barin zance, barin ayyuka masu yawa.
  AL'AURAR NAMIJI

  Daga cibiyarsa zuw...  more

  May 17, 2017 ·
  Fasali na goma sha biyu
  A CIKIN BAYANIN LOKUTAN SALLA

  Lokaci mukhtari ga Azahar, daga karyawar rana zuwa ƙarshen kama. lokaci mukhtari ga la'asar daga kama zuwa rana ta yi jaja-jaja, lokacin mukhtari ga magariba gwargwadon yadda za a sallace ta, baya...  more

  May 15, 2017 ·
  Fasali na goma sha ɗaya
  A CIKIN BAYANIN JININ HAIHUWA

  Jinin haihuwa kamar na al'ada yake a wajen abin da yake hanawa.

  Mafi tsawan kwanakinsa kwana sittin. idan jinin ya yanke kafin kwana sittin ɗin ko da ranar da ta haihu ne, shi ke nan sai ta y...  more

  May 14, 2017 ·
  Fasali na goma
  A CIKIN BAYANIN JININ AL'ADA (HAILA)

  Mata: Akwai mai farawa, da wacce ta saba, da mai ciki, mafi tsawan kwanakin al'ada ga mai farawa, kwana goma sha biyar. ga wacce ta saba kuma al'adarta. idan kuma jini ya zarce da ita, sai ta ƙara k...  more

  May 13, 2017 ·
  Fasali na tara
  A CIKIN BAYANIN TAIMAMA

  Matafiyi tafiyar da ba ta sabo ba yana yin taimama. haka mara lafiya don sallar farilla ko ta nafila.
  lafiyayye yana yin taimama don sallolin farilla idan yana gudun kada lokaci ya fita. Amma wanda yake a gida l...  more

  May 12, 2017 ·
  Fasali na takwas
  Babu yana halatta ga mai janaba ya shiga masallaci, ko yayi karatun alƙur'ani, sai aya ɗaya kacal, ko makamanciyarta, domin neman tsari ko waninsa. bai halatta ba ga wanda ba zai iya yin wanka da ruwan sanyi ba ya zaƙƙewa matarsa, ha...  more

(200 symbols max)

(256 symbols max)