Group Info

 • Musha Dariya
 • Don nishaɗantar da jama'a
  • 3,795 total views
  • 10 total members
  • Last updated May 8, 2017

Updates

 • Lawi Yusuf Maigidan Sama
  Lawi Yusuf Maigidan Sama added 1 photo(s).
  June 19, 2017 ·

  A thief stole a goat on his bicycle & was about to go, when the owner shouted "Malam lafiya?????
  The thief replied "Zan koya mata keke ne???? & the owner said SAUKETA TA IYA????????????????????????

  May 22, 2017 ·
  Ana gobe ɗaurin auren ka/ki, sai Ɗangote ya ce ka fasa wannan auren, zai ba ka Miliyan ɗari biyar ka auri ɗiyar sa ko ki auri ɗan sa?

  Toh, Ni dai ba wai zan auri ɗiyar sa ba ne Saboda kuɗin da za a bayar ba, zan dai aure ta ne kawai saboda huɗ...  more

  May 18, 2017 ·
  .
 • Lawi Yusuf Maigidan Sama
  May 18, 2017 ·
  .
 • Lawi Yusuf Maigidan Sama
  May 17, 2017 ·
  HIRA MAI DADI TSAKANIN MIJI DA MATA:

  Mata: Habeeby, Jikina duk a mace duk wani dugu-dugu nakeyi nakasa ko tashi daga kan gado.

  Miji: Subhanallahi, meye yafaru habeebaty?

  Matar: wallahi ban saniba, ka karanta mini kowacce aya ce mana daga Qur'an...  more

  *WIFE:I'm already 50 and one of your friends still finds me very attractive.
  HUSBAND: _It must be Emeka that Ibo boy abi?
  WIFE: Yes, how did you know?
  HUSBAND*: Easy, he deals in Scraps and fairly used.
  Then the fight started* ????????????????????????

  *********”**********************

  Kwalba uku????????????
  Wani mutum ne kullum ya je gidan giya sai ya sha kwalba uku, wata rana sai mai gidan giyar yake tambayarsa:
  “Wai me ya sa kowa yana shan daya amma kai kana shan uku?”
  Sai ya ce ai sun y...  more

  May 15, 2017 ·
  YAWON DARE.

  Wasu Samari NE sun dawo daga gidan kallon kwallo, sun yi dare. To, dama a alokacin an saka doka, BA shiga BA fita (curfew), suna cikin tafiya sai suka hadu da sojoji. Sai sojojin suka Ce Kowa za a yi Masa bulala daidai lambar da ke bayan r...  more

  May 14, 2017 ·
  Wani ne yaje zance sai ya samu Yaro yace shiga nan gidan kace Humaira tazo inji Sani striker. Yana shiga sai ya ce ance wai Humaira tazo. Sai uban yace waye ke kiran ta, sai yaron yace Sani striker ne ya ke kiran ta, sai uban yace ka ce Garba defender ya...  more

  May 13, 2017 ·
  Last week i visited Kenya???? if u see the way some people are black in Kenya ehhhh ,if you shoot dem in the night...the bullet will come back to you and ask for torchlight.????????????????

(200 symbols max)

(256 symbols max)