Group Info

 • Turanci a Saukake Makarantu da Ilmi
 • An kirkiri wannan zaure na "Turanci a Saukake" don samar da majalisa na musamman da masu sha'awar koyon Turanci za su ke yin musharaka da muhawara don karar juna.

  Za mu ke sako darasi lokaci-lokaci, kuma idan kuna da tambayoyi za ku iya aikowa.
  • 1,204 total views
  • 5 total members
  • Last updated December 11, 2017

Tattaunawa

 • 0 replies
  Last Post by Lawan Dalha
  January 5, 2018

  Darasi na Biyu: Noun (Suna)

  A darasin da ya gabata mun yi bayani cewa kalmomi cikin jumla su kan rabu har gida takwas. Yau za mu dauki daya da ga cikinsu mu yi cikakken bayaninsa. Wanda za mu dauka kuwa shine ‘noun,’ wato ‘suna.’
  Duk wata kalma da a ka yi an...
 • 0 replies
  Last Post by Lawan Dalha
  December 29, 2017

  Darasin Farko: Parts of Speech (rabe-raben kalmomi jikin jumla)

  A yau za mu fara karatu a kan ‘Parts of Speech,” wato yadda julma ya rarraba, ko kuwa mu ce rabe-raben kalmomi cikin jumla.
  Farawa a kan wannan yana da muhimmanci saboda duk magana da mutum zai yi, zai gina tana a kan jumla. Saboda haka, idan...