Zauruka

 • 11 1,061
  1

  DUNIYAR HAUSA

  Marhaban da shigowa wannan shafin wanda aka bude don bunkasa yaren hausa
  led by Moh'd Habib

 • 18 1,013

 • 51 1,424
  16

  NA'URA MAI KWAKWALWA

  Wannan shafi na bude shine domin tattaunawa da abokai akan harkar na'ura mai kwakwalwa da harshen mu na hausa don karawa junan mu ilimi akan ta ta bangarori da dama, kama tun daga kan:
  AMFANI DA ITA
  AIKI DA ITA
  GYARAN...  more
  led by SULAIMAN MUSA ABDULLAHI

 • 57 2,129
  17

  Zauren Sheikh Abubakar Mahmud Gumi

  Wannan zaure ne don yada da kuma tunawa da gagarumin gudumawar da shahararren malaminmu, marigayi Sheikh Abubakar Mahmud Gumi ya bayar lokacin rayuwarsa. Allah ya saka wa mallam da gidan Al jannah.
  led by Bala Isah

 • 31 1,809
  16

  Zauren Dr. Mamman Shata Katsina

  Zaure na musamman don tattauna wakoki da hikimomi da kuma irin gudumawar da shaharren mawakin kasar Hausa, marigayi Dr. (Alhaji) Mamman Shata Katsina ya bayar a lokacin rayuwarsa.
  led by Bakandamiya

 • 45 2,760
  33

  Zauren Bakandamiya

  Wannan zaure ne na musamman don musayar ra'ayi na mambobin Bakandamiya ta yadda za a kara bunkasa da kuma inganta taskar baki dayanta. Don haka, idan kana da ko kina da wata shawara ko muhawara game da wani fanni na Bakandamiya, muna sauraronka/ki. Mun gode.
  led by Bakandamiya

(200 symbols max)

(256 symbols max)