Trending Posts

 • Lawan Dalha
  Lawan Dalha likes the quote :
  Thu at 3:04 PM ·

  A bari ya huce, shi kan kawo rabon wani.

  ...

  — Karin magana

   • Like
   • Comment
   • Share
 • Lawan Dalha
  Wed at 7:10 AM ·
  Ku saurari wakokin shahararren mawaki Aminu Alan Waka
  Wakar Buratai
  1 track
   • Like
   • Comment
 • Rahmatu Lawan
  Rahmatu Lawan ya/ta rubuta sabuwar makala:
  Tue at 10:59 AM ·
  Maɗigo da yawaitarsa cikin al’umma: Ina mafita?
   • Like
   • Comment
   • Share
   • Rahmatu Lawan
    Hadiza Balarabe Translate ameen ameen muna godiya sosai kinyi bayanai masu gamsarwa Kuma munkaru zamuyi kokarin sharing ma yan'uwa kowa yasamu,sannan akwai wani abu domin nima nayi wani dan bincike karkashin kungiyar Girls for girls initiative wanda gaskiya na zanta da mata kala acikinsu akwai masu ilmin addini kwarai dagaske wanda haka yasa abin ya dauremun kai domin hadda ma haddata da masu koyar da dalibai ba abinda basusaniba na addini Kuma inkikaga rayuwarsu babu wani abun aibu aciki banda wannan mummunar dabi'a ta madigo,sannan Kuma akwai matsalar yanayin abincin da mukeci awannan zamani wanda sukan sa yara dayawa sha'awa sakamakon mata sunkasance da son kawance da kusanci da yan uwansu mata hakan kesa wannan soyayyar ta juye,shiyasa ko mace yar'uwarki bekamata ki canza kaya agabanta ba kamar yadda addini ya tanadar saboda gudun irinhaka,Allah yashiga al'amarin Kuma mukara addu'a sosai
    • Reply
    • ·
    • Thu at 1:56 PM
    • Rahmatu Lawan
     Rahmatu Lawan Translate Na gode sosai Hadiza. Lallai kam lamarin abin dubawa ne. Amm kamar yadda na fada a cikin makalar, karatun addini ba guarantee ba ne na hana mutum aikin sabo. To amma akwai da yawa mutane da idan sun san hukuncin Allah a cikin lamari sukan yi iya kokarinsu na ganin sun bi dokar. To kinga ke nan karatun zai taimakawa wasu masu tsoron Allah. Sannan kuma kamar yadda ki ka ce ya kamata a kiyaye abubuwa da ka iya kai mutum cikin wannan fitina kamar su canza kaya a gaban mutane da makamantansu.
     • Reply
     • ·
     • Thu at 4:13 PM
 • Bakandamiya
  Bakandamiya wrote a new azanci entry:
  Aug 18 ·

  A bari ya huce, shi kan kawo rabon wani.

  ...

  — Karin magana

  • pentech.penprofile.com
   Elegant website designs
   Looking for creative and reliable website designers? Look no more.
 • Bakandamiya
  Bakandamiya added 3 photo(s) to the album Tarihi da Al'adun Kasashen Afirka:
  Aug 18 ·
  Masallacin Dandaji na Kasar Niger
  Masallaci a Dandaji da ke Kasar Niger
  Wajen karatu a garin Dandaji da ke kasar Niger
   • Like
   • Comment
 • Rahmatu Lawan
  Aug 16 ·
  Yadda ake farfesun kifi banda
   • Like
   • Comment
 • Rahmatu Lawan
  Aug 16 ·
  Yadda ake chocolate cake
   • Like
   • Comment
 • Bakandamiya
  Bakandamiya added 3 photo(s) to the album Hotunan Hadiza Gabon:
  Aug 14 ·
   • Like
   • Comment
  • academy.penprofile.com
   Free online courses
   Find free online courses taught by experts from around the world to advance your knowledge and skills.
 • Lawan Dalha
  Aug 11 ·
  Hanyoyi guda biyar na rage ƙiba ba tare da an shiga hatsari ba
   • Like
   • Comment
 • Hadiza Balarabe
  Hadiza Balarabe ya/ta rubuta sabuwar makala:
  Aug 5 ·
  Takaitaccen bayani game da gravitational field
 • Bakandamiya
  Aug 2 ·
  Hotunan wurare a kasar Hausa
  Kayan sadaki na kabilar Bachama a Arewacin Najeriya
  Wasan tashe a Arewacin Najeriya
 • Rahmatu Lawan
  Rahmatu Lawan ya/ta rubuta sabuwar makala:
  Jul 31 ·
  Yawaitar binciken wayar miji: Dacewa ko rashin dacewa?