Muhimmancin riko da halayyan kwarai 2 | Hajiya Maryam LemuA wannan video, mai taken, "Maryam Lemu - Trust, Belief , Hope (Episode 2 of 3)," Malama Maryam Lemu, cikin harshen Turanci, ta yi matashiya da kuma nuni da muhimmancin riko ga halaye na kwarai a wajen dan adam. Ta bada misali da juriya wajen riko da hal...