Mambobi

 • hassan sahabi Assalamu alaikum warahamatullah
  August 4, 2016

 • Hadiza Balarabe *AUTARSO DATA SHARE* Buy MTN DATA 1GB@ 600 2GB@1200 3GB@1700 4GB@2300 Hurry and grab yours Call or chart me @ 08142138385 https://wa.me/2348142138385 Open the link to chart me for ur MTN data
  Feb 20

 • Mansur Isyaku Ina amfanar bakandamiya sosai ga ilimantarwa da fadakarwa.
  May 7, 2018

 • Nura Ahmad Ina amsawa. Nima ina fatan hakan. Allah Yasa mu dace.
  October 13, 2016

 • Malam dogo Ina da tambaya: 'bakandamiya' ita ce wani jirgi ko wata babbar tukunya ko menene? Na gode.
  Jan 6

 • Usama S Goma YANA DAGA CIKI MAKIRCIN SHEDAN Sheikh Abdurrahman Ibnul Jawzy yana cewa a cikin littafinsa TALBISU IBLIS : Farkon makircin da shedan ke kullama mutane shine hanasu yin ilimi, domin shi ilimi haskene, saboda haka inya dauke musu haske ilimi saiya dunga jefasu cikin duhun jahilci duk yanda yaso . kadan daga misalin irin wannan shine kamar abinda yafaru a jihar katsina a wani rafi wanda anyi ittifakin cewa ruwan kashine yake shiga ciki amma wai wani mutum yaga kumfar da ruwan yakeyi ta rubuta ALLAHU MUHAMMAD kawai sai suka fara zuwa suna dibar ruwan sunasha wai suna neman tabarruki . To mudaukama gaskiya ne sun gani din abinda yakamata suyi shine sukara jin tsoron Allah su kara girmamashi don ya nuna musu wata aya tasa Allah yakaremu daga sharrin shaidan .
  Jan 17

 • Yusha'u Alhassan Muna yi wa maabota wannan shafi albishir da cewa nan ba da jimawaba za mukawo muku karatun littafin magana jari ce na biyu kamar yadda muka kawo muku na littafin magana jari ce na daya da ma sauran litattafai da dama. Sai kun ji mu mun gode
  Feb 20