Sautuka

 • Created Fri at 6:50 PM by Bakandamiya

  Ku saurari wakokin shahararren makalin taushi, marigayi Alhaji Sani Aliyu Dandawo.

  . 1 Play . 16 Views
  Wakokin Sani Aliyu Dandawo
  Pop-out Player
 • Created Fri at 2:35 PM by Bakandamiya

  Ku saurarin wakokin shahararren mawakin nan dan kasar Niger, Mamman Gawo Filinge.

  . 4 Plays . 5 Views
  Wakokin Mamman Gawo Filinge
  Pop-out Player
 • Created Wed at 9:00 PM by Bakandamiya

  Wannan playlist na kunshe ne da wakokin shahararriyar mawakiyar nan, Maryam Fantimoti, wacce ake cewa Fantimotin waka.

  . 5 Plays . 12 Views
  Wakokin Maryam Fantimoti
  Pop-out Player
 • Created Wed at 5:13 PM by Bakandamiya

  Wannan playlist na kunshe ne da wakokin shahararren mawakin Hausa na Kannywood, Mahmud Nagudu.

  . 10 Plays . 9 Views
  Wakokin Mahmud Nagudu
  Pop-out Player
 • Created Nov 9 by Bakandamiya

  Ku saurari karatun littafin Ruwan Bagaja wanda Alhaji (Dr) Abubakar Imam ya rubuta, bugawar Northern Nigeria Publishing Company (NNPC), Zaria, 1966

  . 35 Plays . 193 Views
  Littafin Ruwan Bagaja na Alhaji Abubakar Imam
  Pop-out Player
 • Created Oct 24 by Bakandamiya

  Wannan playlist na kunshe ne da wakokin shahararren mawakin Kannywood Hausa, Misbahu Aliyu Aka Anfara.

  . 37 Plays . 96 Views
  Wakokin Misbahu Aka Anfara
  Pop-out Player
 • Created Sep 10 by Bakandamiya

  Littafin Jiki Magayi wanda John Tafida Umaru Zaria da Rupert M. East suka rubuta sannan kamfanin buga litattafai na Northern Nigerian Publishing Company, Zaria suka buga a shekarar 1955.

  . 2 Likes . 61 Plays . 401 Views
  Littafin Jiki Magayi na John Tafida Umaru Zaria da R. M. East
  Pop-out Player