Sautuka

 • Created September 10, 2018 by Bakandamiya

  Littafin Jiki Magayi wanda John Tafida Umaru Zaria da Rupert M. East suka rubuta sannan kamfanin buga litattafai na Northern Nigerian Publishing Company, Zaria suka buga a shekarar 1955.

  . 2 Likes . 94 Plays . 1,482 Views
  Littafin Jiki Magayi na John Tafida Umaru Zaria da R. M. East
  Pop-out Player
 • Created July 23, 2018 by Bakandamiya

  Littafin Kitsen Rogo wanda Abdulkadir Dangambo ya rubuta sannan kamfanin buga litattafai na Northern Nigerian Publishing Company, Zaria suka buga a shekarar 1978.

  . 2 Likes . 154 Plays . 1,347 Views
  Littafin Kitsen Rogo na Abdulkadir Dangambo
  Pop-out Player
 • Created June 20, 2018 by Bakandamiya

  Wannan playlist na kunshe ne da wakokin shahararren mawakin Kannywood, Misbahu M. Ahmad.

  . 1 Like . 68 Plays . 1,141 Views
  Wakokin Misbahu Ahmad
  Pop-out Player
 • Created May 26, 2018 by Bakandamiya

  Wannan playlist na kunshe ne da wakokin shahararren mawakin Hausan nan Alhaji Dr Mamman Shata Katsina.

  . 2 Likes . 2,346 Plays . 11,854 Views
  Wakokin Alhaji Dr Mamman Shata
  Pop-out Player
 • Created February 6, 2018 by Bakandamiya

  Wannan playlist na kunshe ne da wakokin shahararren makadin fadan nan marigayi Ibrahim Narambada.

  . 2 Likes . 2,188 Plays . 8,431 Views
  Wakokin Ibrahim Narambada
  Pop-out Player
 • Created December 15, 2017 by Lawan Dalha

  Wannan playlist na dauke ne da fassarar littafin Iziyyah wanda marigayi Sheikh Abubakar Mahmood Gumi ya yi. Allah Ya gafarta masa.

  1 Comment . 2 Likes . 279 Plays . 2,232 Views
  Fassarar Iziyyah na Sheikh Abubakar Gumi
  Pop-out Player