Polls

 • Hadiza Balarabe

  RUWAN DA RE

  Posted by Hadiza Balarabe Jul 27 - 3 votes - 96 views
  game da yanayin da muke ciki binciken wayoyin juna da ma'aurata keyi yajawo tashin hankulan jjuna tare da rasa rayuwa da Kuma mutuwar aure,meye mafita.
 • Rahmatu Lawan

  Yawaitar 'yan madigo a Arewa

  Posted by Rahmatu Lawan Apr 13 - 8 votes - 398 views
  Mene ne ya sa harkar madigo ya yi yawa a cikin matan arewa a yau. Zaɓi ɗaya daga cikin amsoshin da suke ƙasa, ko ka/ki rubuta ra'ayinka/ki a comment section.
 • Imrana Abubakar

  Siyasar 2019

  Posted by Imrana Abubakar October 7, 2017 - 2 votes - 796 views
  A yau in baba buhari ya ce ba zai tsaya takara ba a 2019, to acikin waɗannan waye kake ganin zai fi tasiri a jam'iyar APC?
 • Lawan Dalha

  SPELLING QUIZ: Choose the correct spelling

  Posted by Lawan Dalha July 20, 2017 - 7 votes - 826 views
  From the list of words, choose the word that is spelt correctly. Please, try your spelling memory without having to check. It's just learning for fun!
 • Imrana Abubakar

  ABINCIN HAUSAWA

  Posted by Imrana Abubakar July 4, 2017 - 7 votes - 993 views
  Acikin abincin hausawa wani abinci ne suka fi Ji dashi
 • Lawi Yusuf Maigidan Sama

  Aure

  Posted by Lawi Yusuf Maigidan Sama June 15, 2017 - 8 votes - 1,003 views
  Cikin waɗannan jerin mutane a aure wanne ne ya fi shiga hidima kafin aure ?
 • Lawi Yusuf Maigidan Sama

  Tufafin Zamani

  Posted by Lawi Yusuf Maigidan Sama June 9, 2017 - 5 votes - 1,154 views
  Irin tufafin da 'ya'yan matan Hausawa da suke sanyawa laifin waye?
 • Atika Muhammad

  Kiwon lafiya

  Posted by Atika Muhammad June 8, 2017 - 6 votes - 956 views
  Wace cuta ce ta fi barazana ga rayuwar Al'umma a yanxu
 • Lawi Yusuf Maigidan Sama

  Kayan marmari a azumi

  Posted by Lawi Yusuf Maigidan Sama May 27, 2017 - 5 votes - 1,005 views
  Waɗanne kayan marmari ya kamata mai azumi ya ci bayan buɗa baki ko lokacin sahur?
 • Bakandamiya

  Change Begins with Me

  Posted by Bakandamiya September 9, 2016 - 8 votes - 1,034 views
  Kashi nawa cikin 100 ku ka gamsu da sabon shirin Shugaban Nigeria, Muhammadu Buhari na cewa 'canji ya fara a kaina'? #changebeginswithme