Hawan sallar da tafi kayatar da ku
Bisa dukkan alamu a bana masaratun kasashen Hausa sun gabatar da bukukuwa da kuma hawan sallah masu kayatarwa, nuna al'adu da tarihi.
A cikin ire-iren hotuna da kuma gani na zahiri da ku ka yi na wadannan bukukuwan sallah, wace masarauta ko al'umma hawar sallarsu ta fi burgeku?
Comments