Kamar kullum, zan fara ne da yi mana barka da sake saduwa a wannan dandali na mu mai albarka na Bakandamiya. Yau da yardan Allah, a fannin girke girkenmu za mu koyi yadda ake Japanese pancake (Doyaraki). Amma kafin nan, mai karatu na iya duba girkinmu na ...