Bakandamiya
All
  • Everywhere
  • Albums
  • Album Photos
  • Announcements
  • Blog Entries
  • Classifieds
  • ITEM_TYPE_CLASSIFIED_PHOTO
  • Links
  • Shafuka
  • Shafin Farko
  • Tambayoyi
  • Makalu
  • Bidiyoyi
  • Sautuka
  • Hotuna
  • Kasuwa
  • Sanarwa
  • Ra'ayoyi
  • Game da Mu

Login

Sign in with Twitter
 
 
 
Forgot Password?
Sign Up

Sign Up

Sign up with Twitter

Create Account

You will use your email address to login.

Passwords must be at least 6 characters in length.

Enter your password again for confirmation.

This will be the end of your profile link, for example:
http://www.bakandamiya.com/profile/yourname/show_likes/1/action_id/34742

 
 
Login
  • Sign In
  • Sign Up
All
  • Everywhere
  • Albums
  • Album Photos
  • Announcements
  • Blog Entries
  • Classifieds
  • ITEM_TYPE_CLASSIFIED_PHOTO
  • Links
  • Shafuka
  • Browse
    • Shafin Farko
    • Tambayoyi
    • Makalu
    • Bidiyoyi
    • Sautuka
    • Hotuna
    • Kasuwa
    • Sanarwa
    • Ra'ayoyi
    • Game da Mu
  • Updates
  • Info
  • Friends(515)
  • Makalu(228)
  • Albums
  • Events(6)
    • Polls (3)
    More +

Updates

  • Lawi Yusuf Maigidan ......
  • All Updates
  • Sell Something
Nothing has been posted here yet - be the first!
  • Lawi Yusuf Maigidan Sama
    Lawi Yusuf Maigidan Sama liked fyazil's Cuisines's blog entry.
    August 3, 2018 ·
    Yadda ake lemun cucumber
    Yadda ake lemun cucumber
    Mai karatu barkanmu da warhaka, a cikin girke girkenmu na yau za mu koyi yadda ake lemun cucumber. Mai karatu kafin mu ci gaba za ku iya duba girke girkenmu na baya kamar yadda ake smoothie na avocado. To ga yadda ake lemun cucumber kamar haka dalla dalla...
      • Share on www.bakandamiya.com
        Share On Whatsapp
        Share On Facebook
        Share On Twitter
        More
        Share
      • Rahmatu Lawan, Lawi Yusuf Maigidan Sama and 2 others
      • 124 Shares
View More
No more post

Info

Personal Information

  • Cikakken Suna Lawi Yusuf Maigidan Sama
  • Jinsi Na miji
  • Ranar haihuwa February 22, 1985
  • Garin zama Jalingo, Taraba
  • Karamar Hukuma Jalingo
  • Jaha Taraba
  • Kasa Nigeria

Contact Information

  • Adireshi No. 22 Kassa street Barade ward Jalingo. [map]
  • Facebook Lawi Yusuf maigidan sama
  • WhatsApp No.: 08036115097
  • Phone No.: 08036115097
  • Email: maigidansama1977@gmail.com

Personal Details

  • Takaitaccen bayani a kan ka/ki Ni haifaffen garin Jalingo ne a jihar Taraba. Na yi karatu na aikin malanta wato NCE a Jalingo sannan na yi karatuna na Digiri a Jami'ar jihar Taraba a Sahen Nazarin Harsuna da Kimiyyar Harshe, wanda a yanzu haka ina aikin koyarwa a wannan sashen a kuma jami'ar. Sannan kuma ni mutum ne mai son a kullum na ga na yi abin da wasu za su ƙaru da shi a rayuwarsu. Don haka ne ya sa nake sha'awar rubuce-rubuce a fannin Adabi, da Al'ada da kuma harshe na Hausa.

Friends

  • Bakandamiya
  • Rahmatu Lawan
  • Bala Isah
  • Mahmud
  • Mu'azu lanzai
  • ismail rabiu danzaria
  • Jamilu Ibrahim Maikaka
  • abdullahi gonto
  • nura sale
  • Ibrahim Inyass Abdulkadir
Previous
Next

Makalu

  • Illar rashin kunya ga al’umma

    Posted August 8, 2018

    A tattaunawarmu na baya game da maudu'in kunya, in ba'a mantaba, mun yi dubi ga matsayin kunya a wajen Bahaushe a al'ada har izuwa ga yadda kunya ta koma a rayuwar yau. Kamar yadda ya gabata, kunya a al’adar Bahaushe musamman ga mace tamkar gishiri ne a miya, domi...

  • Matsayin kunya a rayuwar Bahaushe a yau

    Posted August 8, 2018

    Idan mai karatu na biye da mu a makalunmu na baya mun yi magana ne akan matsayin kunya a al'adar Bahaushe sannan daga bisani kuma muka gangaro muka duba asalin wadanda shi wanna al'adar tafi shafa a cikin al'umma. Yadda kunya ta kasance a rayuwar Bahaushe jiya, ba haka ...

  • Wadanda kunya ta fi shafa a cikin al’umma

    Posted August 8, 2018

    In ana biye da mu a makalar da ta gabata mun yi tsokaci ne game da matsayin kunya a al'adar Bahaushe. To a wannan makalar za mu ci gaba ne akan inda muka tsaya game da wanna maudu'i namu na kunya. Bisa ga al’ada kunya ta shafi kowane Bahaushe. Amma, duk da haka, a...

  • Matsayin kunya a al’adar Bahaushe

    Posted August 8, 2018

    Gabatarwa Tun gabannin cuɗanyar Hausawa da wasu, Bahaushe mutum ne mai kyawun tsari kan al’amurar da suka shafi rayuwarsa na yau da kullum. Mutum, ne mai kykkyawar riƙo ga al’adarsa ta gargajiya, musammam ga abubuwan da suka haɗa da addininsa, tufafinsa, mu...

  • Gudummawar Mazhabar Prague (the Prague School) a fagen ilmin harsuna

    Posted May 25, 2018

    Mazhabar Prague (the Prague school) Wannan mazhaba ce da aka ƙirƙira a shekara 1926 a Café Derby na Prague da niyyar haɓaka harshe domin muhimmancinsa. Wannan mazhaba ta haɗa manyan masana harsuna. Daga cikin hanyoyin da suka tsara wajen gudanar da ayyukansu akwa...

View All Entries

Albums

  • Lawi's Photos
  • Albums
View More

Events

  • Walima! Walima!! Walima!!
    July 27, 2018 4:00 PM BST
    1 guest
    Aishat Hussaini (Ashfat) za ta yi walimar aurenta
  • Engr. Abubakar zai auri Saleema
    May 12, 2018 9:00 AM BST
    1 guest
    Engr. Abubakar Aliyu Saleh (Mutum-Biyu) zai auri Saleema Aliyu Yusuf (Sarkin noma)
  • Muhammed zai auri Rafee'atu
    May 11, 2018 8:00 AM BST
    1 guest
    Muhammed Inuwa Hammanyero zai auri Rafee'atu Audu Harisu (Mutum-biyu)
  • Hassan zai auri Zubaina
    May 4, 2018 2:30 PM BST
    1 guest
    Hassan Musa Floti zai auri Zubaina Abdullahi
  • Abdullahi zai auri Fauzeeyyat
    April 28, 2018 9:30 AM BST
    1 guest
    Alhaji Abdullahi Manga Sunkani zai auri Fauzeeyyat Jungudo.
Previous
Next

Polls

  • Aure
    Posted June 15, 2017
    Cikin waɗannan jerin mutane a aure wanne ne ya fi shiga hidima kafin aure ?
  • Tufafin Zamani
    Posted June 9, 2017
    Irin tufafin da 'ya'yan matan Hausawa da suke sanyawa laifin waye?
  • Kayan marmari a azumi
    Posted May 27, 2017
    Waɗanne kayan marmari ya kamata mai azumi ya ci bayan buɗa baki ko lokacin sahur?
Previous
Next
  • Facebook
  • Twitter
  • Linkedin
  • Youtube
  • Pinterest
  • Instagram
© 2019 Bakandamiya Game da Mu Tallace-tallace Terms Privacy Support Tuntube mu
Share