Posted August 8, 2018
A tattaunawarmu na baya game da maudu'in kunya, in ba'a mantaba, mun yi dubi ga matsayin kunya a wajen Bahaushe a al'ada har izuwa ga yadda kunya ta koma a rayuwar yau. Kamar yadda ya gabata, kunya a al’adar Bahaushe musamman ga mace tamkar gishiri ne a miya, domi...
Matsayin kunya a rayuwar Bahaushe a yau
Posted August 8, 2018
Idan mai karatu na biye da mu a makalunmu na baya mun yi magana ne akan matsayin kunya a al'adar Bahaushe sannan daga bisani kuma muka gangaro muka duba asalin wadanda shi wanna al'adar tafi shafa a cikin al'umma. Yadda kunya ta kasance a rayuwar Bahaushe jiya, ba haka ...
Wadanda kunya ta fi shafa a cikin al’umma
Posted August 8, 2018
In ana biye da mu a makalar da ta gabata mun yi tsokaci ne game da matsayin kunya a al'adar Bahaushe. To a wannan makalar za mu ci gaba ne akan inda muka tsaya game da wanna maudu'i namu na kunya. Bisa ga al’ada kunya ta shafi kowane Bahaushe. Amma, duk da haka, a...
Matsayin kunya a al’adar Bahaushe
Posted August 8, 2018
Gabatarwa Tun gabannin cuɗanyar Hausawa da wasu, Bahaushe mutum ne mai kyawun tsari kan al’amurar da suka shafi rayuwarsa na yau da kullum. Mutum, ne mai kykkyawar riƙo ga al’adarsa ta gargajiya, musammam ga abubuwan da suka haɗa da addininsa, tufafinsa, mu...
Gudummawar Mazhabar Prague (the Prague School) a fagen ilmin harsuna
Posted May 25, 2018
Mazhabar Prague (the Prague school) Wannan mazhaba ce da aka ƙirƙira a shekara 1926 a Café Derby na Prague da niyyar haɓaka harshe domin muhimmancinsa. Wannan mazhaba ta haɗa manyan masana harsuna. Daga cikin hanyoyin da suka tsara wajen gudanar da ayyukansu akwa...