Physics: Bayanai game da gas laws
Posted Jan 21
A yau zamu yi karatunmu ne na fannin ilmin kimiyyar lissafi akan wani maudu'i mai matukar mahimmanci wato gas law. Shi wannan gas law ana siffanta shine da abubuwa guda uku, gasu kamar haka: volume, da temperature, da kuma pressure. Kafin mu fara bayani akan gas law di...
Ba mafita ba ce kashe kai a matsayin samun saukin damuwa
Posted Jan 14
A yau ina son in yi magana akan wata musiba da ta tunkaro mu wadda idan mu kai wasa tana iya zame mana tamkar annoba a kasar nan. A yayinda wasu ke fafutukar neman abinda za su ci domin ru rayu su da iyalansu, wasu kuma na kwance a asibiti cikin matsananciyar jinya wand...
Snell's law: Lissafin refraction
Posted Jan 7
Makala ta da ta gabata wadda ke dauke da tarihin snell’s law wadda na yi bayanin cewa Ibn sahl shine mutum na farko da ya kawo wannan Snell's law kamar yadda muka san shi a yau. A bayanin kuma na kawo fomuloli wanda ake amfani da su wajen lissafin refraction. A wa...
Physics: Ko kun san wadda ya fara gano Snell's law of refraction?
Posted Jan 3
A darussanmu na kimiyya da fasaha a gefen kimiyyar lissafi (physics) yau zamu duba asalin mafarin Snell law ko kuma law of refraction. Wannan law din ya yi bayani ne akan alaka tsakanin angle of incidence da angle of refraction idan ana magana akan lokacin da haske ke r...
Physics: Yadda ake lissafin screw
Posted December 19, 2018
A karatunmu na kimiyya da fasaha a gefen kimiyyar lissafi (physics), yau zamu duba daya daga cikin misalan simple machine. In baku manta ba, a baya mun yi bayani akan machine da misalansu. A cikin waccan makala na kawo muku screw a matsayin misalin simple machine, ...