Sanin kowa ne cewa, ilmi shi ne gishirin zaman duniya rashinsa na haifar da matsaloli da koma baya ga rayuwar kowane jinsi ko kabila. Wannan ilmi kuwa na addinine ko ko na boko. Fulanin dake zama a kauyukanmu na daga cikin al'ummar da wadannan matsaloli n...