Wannan takaitaccen bidiyo yana bayani ne bisa yadda mutum zai bude account a Bakandamiya ta hanyar amfani da na'ura mai kwakwalwa, wato, computer.
Ku duba cikin bidiyoyinmu zaku ga wanda ke bayanin yadda mai amfani da wayar shima zai bude account di.
Comments